Nakowa Tv

Nakowa Tv Nakowa TV is a channel that providing educational and entertainment

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=790975502903547&id=100059733121629
18/02/2024

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=790975502903547&id=100059733121629

Assalama'alaikum, Dukkanin Gadiya Ga Allah Mai Kowa Maikomai.
Hjy Aisha Tijjani Wacce Akewa Lakabi Da Aisha Amart Uwar Gidan Abdul Amart Maikwashewa Kuma Yar uwarshi Ce. Uwace Abar Alfahari Baga Yayantaba Ga Duk Abokan Mu'amalarta Na Yau Da Kullum Macece Mai Tsari, Da Kula Da Addini Tayi Karatun Addini Dana Boko. Duk Abinda Zatayi Sai Tayi Bincike Akai Kafin Tayi Musanman Wajen Bin Dokokin Hukuma Da Kiyayewa. Kuma Bata Yarda Da Rashin Gaskiya Ko Cin Amana Ba. Kadan Daga Cikin Halayenta.
1.Alkawari Da Cika Alkawari
2.Hakuri Da Juriya
3.Macace Mai Son Cigaba
4. Mai Taimako
5. Mai Bin Doka
6.Yar Gwagwarmayar Neman Halak. Yar
kasuwa Ce Gida Da waje wato
(International Business Women)
7. Mai Zumunci.
Kadan Daga Cikin Irin Gudunmawa Da Tabada Musamman A Masana'antar Kannywood.
Ita Ta Rike Kannywood Kusan Shekara 8 zuwa Goma. Idan Anyi Film Ba Mai iya Siya Sai Ita Kuma Da Daraja, Saboda Babu Kasuwar Film Ba Yan kasuwa Sai Ita Kadai Kowa Yagudu Duk An karye Ba Jari.
Sannan Wannan Chanjin Ko Cigaban Da Ake Ganin Kannywood Tasamu Tana Daya Daga Cikin Wanda Tayi Gwagwar
mayar Janyo Yan Film S**a Dawo Digital online wato Yanar Gizo. Ita Ta Dinga Bi Tana Kiranso Tana Cewa Suzo Sukoma Yanar Gizo Akwai Arziki A Can. Musamman Harkar( YouTube Da App). Wslm Allah Kayafe Manan Kuskurenmu. Mai neman Karin Bayani Mu Hadu A Comment.

Amart






YA'YAN BABA EPISODE 4 yana kan YOUTUBE dinmu mai suna NAKOWA TV
11/12/2022

YA'YAN BABA EPISODE 4 yana kan YOUTUBE dinmu mai suna NAKOWA TV

YA'YAN EPISODE 3 yana kan YOUTUBE dinmu mai suna NAKOWA TV
04/12/2022

YA'YAN EPISODE 3 yana kan YOUTUBE dinmu mai suna NAKOWA TV

YA'YAN BABA EPISODE 2 YANA KAN YOUTUBE MAI SUNA NAKOWA TV
26/11/2022

YA'YAN BABA EPISODE 2 YANA KAN YOUTUBE MAI SUNA NAKOWA TV

10/09/2022

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nakowa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category