30/08/2023
Yau dai bari na magantu game da Internet Money Making opportunities dinnan....
Abin nan na damu na....
Musamman yadda da yawan masu amfani da social media musamman matasa suke bautawa wayoyinsu ba tare da tana samar masu da taro da sisi ba.
A matsayin ka na graduate, so nawa za a gaya maka gobnati babu aiki, amma kai a matsayin ka na graduate da yawan mu kullum tunanin mu shine mu samu aikin gobnati bayan damammakin online na business wallahi sun fi da yawan ayyukan gobnatin da kuke ta tsammani musamman ta hanyar samun kudi kuma da freedom.
Alhamdulillah mukam babu abinda zamu cewa internet se godia, yanzu a wannan business na AFFILIATE MARKETING da nake dan kiriniyar yi, a tunanin ka wanne irin bukatu ne samun 122k a cikin kwana bakwai zata kawar maka a irin wannan yanayi na matsin rayuwa da ake ciki?
Wannan shine kadan daga cikin irin damammakin da internet ta bayar musamman ga matasan mu amma da yawan mu bamu san dasu ba, Damammakin dake internet sunfi na wnn connection din da kuke tunani, don Allah ku yi wa Allah ku dena asarar datan ku a banza ba tare da tana samar maku da koda chanjin Datar da kuke qonewa ba.
Umar Uk.