DR. Abdulmudallib Gidado Triumph

DR. Abdulmudallib Gidado Triumph karatuttukan Dr Abdulmuddalib Ahmad muhd
(1)

02/10/2026

Tafseer Daga iqraa international university Kano Jumaa Mosq Kwanar Dawaki Zaria
2/10/26

02/10/2026

Khudbah Daga iqraa international university Kano Kwanar Dawaki Zaria Road
Ranar Yancin Kai!!
2/10/26

01/10/2026

*KARATUN LITTAFIN*
๐Ÿ‘‡๐Ÿป
* AKHLAQ*
โ˜˜๏ธโ˜˜๏ธโ˜˜๏ธโ˜˜๏ธโ˜˜๏ธโ˜˜๏ธโ˜˜๏ธ

DARASI NA 009

Tare da :- *DR MUDALLAB AHMAD GIDADO (HAFIZAHULLAH).*
๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž๐Ÿ’Ž

NARANAR ALHAMIS
19-04-1448=01-10-2026

*DAGA MASALLACIN JUMA'A NA TRIUMPH FAGE L G KANO*
๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ๐Ÿ•Œ

*ASHA KALLO LAFIA.*

Assalamu Alaikum. Kasata Nigeria Allah ya baki lafiya ya baki tsaro Allah ya raba ki da Azzaluman Shugabanni. Azzaluman ...
01/10/2026

Assalamu Alaikum.
Kasata Nigeria Allah ya baki lafiya ya baki tsaro Allah ya raba ki da Azzaluman Shugabanni.
Azzaluman Yan Kasuwa.
Azzaluman Maaikata.
Azzaluman masu Aikin Tsaro masu uniform da masu farin kaya.
Azzaluman Alkalai.
Azzaluman Talakawa.
Azzaluman Malamai.
Da Duk Mai Daure Wa Azzaluman Gindi.
Allah ka kawo mana dauki.
Bayin ka na cikin Rashin Tsaro, rashin Abinci, Rashin magani da Asibitoci, Rashin Wuta, Rashin Ruwa, Tsadar Rayuwa Ta Koina.
Ya Allah duk Wanda Ya cuci Talakawa Akan Harkar petrol Tun na da dana yanzu Wanda s**a ci kudin Talakawa Allah kasan su Allah ka mana maganinsu.
Allah kaba Nigeria duk wata sila ta muji dadi kasan wadanda s**a yi sababin wahalar mu Allah ka wahalar dasu duniya da lahira.
Allah duk Wanda ya karbi kudin wani Azzalumi ya zabe shi ya mishi kamfen yasan zaluntar mu yake Allah ka mishi hisabi da Adalcin ka ya Allah bada rahamarka ba.
Allah Duk Wanda ya samu cikin matsi shi yake jin dadi da iyalan sa Allah Kamar hukunci da Adalcin ka bada rahmar ka ba Allah.
Allah mun tuba,mun tuba , Allah ka iya mana
Dr Abdulmuddalib Ahmad Gidado 1/10/2026

29/09/2026

Karatun Alwajiz Na Garin Maiadua Katsina state masjid Tauheed
29/9/26

28/09/2026

Karatun Almuktasar Na Jamiul ulum Daga Karama Masjid Daura 28/9/26

27/09/2026

Karatun littafin karshen Duniya Daga Iqraa international university Kano
Kwanar Dawaki Zaria road 27/9/26

26/09/2026

ู‚ูŠู„ ู„ู„ุญุณู† ุงู„ุจุตุฑูŠ " ู…ู† ุงุดุฏ ุงู„ู†ุงุณ ุตุฑุงุฎุง ูŠูˆู… ุงู„ู‚ูŠุงู…ุฉ " ู‚ุงู„ :โ€ "ุฑุฌู„ ุฑุฒู‚ู‡ ุงู„ู„ู‡ ุจู…ู†ุตุจ ุฅุณุชุนุงู† ุจู‡ ุนู„ู‰ ุธู„ู… ุงู„ู†ุงุณ"
An tambayi Hasanul Basri: Wane ne zai fi kowa kururuwa da ihu a ranar Kiyama? Sai yace: Mutumin da Allah ya arzuta shi da wani mukami, sai ya yi amfani da mukamin wajen zaluntar mutane."_*
Allah ka kare mu da zalunci.
Dr Abdulmuddalib Ahmad Muhammad
26/9/26

25/09/2026

Karatun Tafseer Daga Iqraa International University Kano Kwanar Dawaki Zaria Road Kano 25/9/26

25/09/2026

Khudbah Daga Markaz Iqraa Kwanar Dawaki Zaria Road,
Iqraa International university Kano
25/9/26

Address

No 753 Fagge D2 Kano
Kano
1992

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR. Abdulmudallib Gidado Triumph posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category