Ummu Rayyan Homemade

Ummu Rayyan Homemade 🎥Digital Creator | Snacks Vendor |
📩 DM for Business

I share simple and amazing homemade recipes that you can try it yourself.
(1)

Assalamu alaikumGood morning
21/08/2026

Assalamu alaikum
Good morning

Good night
20/08/2026

Good night

20/08/2026

Snacks Idea

Barka da rana
20/08/2026

Barka da rana

Yau na tashi da kwaɗayi amma a abu mai ɗan gishiri-gishiri. Sai na tuna ina da fulawa da kuma kifi, ba tare da ɓata loka...
20/08/2026

Yau na tashi da kwaɗayi amma a abu mai ɗan gishiri-gishiri. Sai na tuna ina da fulawa da kuma kifi, ba tare da ɓata lokaci ba na hau aiki

Kayan haÉ—i:
Fulawa gwangwani 2
Sugar babban chokali 1
Yeast rabin babban chokali
Mai babban chokali 1
Gishiri rabin ƙaramin chokali
Ruwa
Mai

Filling:
Kifi
Attaruhu
Albasa
Tafarnuwa
Kayan ƙanshi
Sinadarin É—anÉ—ano

Da farko na tankaɗe fulawa sa na zuba yeast, sugar, gishiri, mai da ruwa sai na kwaɓa. Kwaɓin da tauri na yi shi, sai na rufe nabar shi ya tashi.

Na dafa kifi na cire ƙaya, sai na ɗora kasko a wuta na sa mai kaɗan na zuba yankakkiyar albasa na soya, sai na sa tafarnuwa da attaruhu na soya da yan mintuna, sannan na sa kayan ƙanshi da maggi tare da kifi na soya shi. Bayan ya soyu yadda nake so sai na sauke na barshi ya sha Iska.

Bayan dough É—ina ya tashi sai na raba shi gida tara, na dinga É—aukan su É—aya bayan É—aya ina rolling ina sa kifi a ciki ina mannewa.

Bayan na gama na soya. Ku duba hotunan za ku ga yadda na yi komai.

Barka da safiya Allah ya sa da mu da alkhairan da ke cikin wannan rana.  n
20/08/2026

Barka da safiya Allah ya sa da mu da alkhairan da ke cikin wannan rana.

n

20/08/2026

Assalamu alaikum
Good morning

Good nightWannan abincin wace ƙasa ne.
19/08/2026

Good night
Wannan abincin wace ƙasa ne.

19/08/2026

🎉 I earned the fan favorite badge this week, recognizing me for consistently having meaningful conversations with my fan...
19/08/2026

🎉 I earned the fan favorite badge this week, recognizing me for consistently having meaningful conversations with my fans while sharing unique, relatable content!

Address

Kano

Opening Hours

Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348052834784

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu Rayyan Homemade posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ummu Rayyan Homemade:

Share