30/07/2023
YADDA GWAMNATIN GANDU TAYI WATANDAR KUDIN TALLAFIN COVID-19 NAH JIHAR KANO
Hoto Nah Farko Yana Bayani kan Wani Shashi Daga Kasafin Kudin Jihar Kano nah 2021 Wadda aka Samu Tah Tallafin COVID-19. A Cikin Takardar Zakaga Inda Akace Wai angina Ajujuwa Guda Dubu Daya (1,000). Wai Su Wannan Ajujuwan an Gina Sune da Kudin Tallafin COVID-19 da Gwamnatin Tarayya Tah Bayar. Amma Kai/Ke a Tunanin Ku, Kunga Inda Gwamnatin Nah Gwaggo Ta Gina Sabon Aji a Makarantun Sakandire ko Primary a Jihar Kano?..... Idan Kah Gani, Gaya Mana Sunanan Makarantar da Lokasion Dinta. Nidai Zan Iya Fadar Inda Naga Gwamnati Tah Yanka Tah Siyar a Wasu Daga Cikin Makarantun Nah Kano.
Takardar ya Biyu nah Nuni da Yadda Gwamnati Tace Tah Saka Hannun Jari a Wani company Mai Suna " Niger Delta Power Holding Company". Idan Kah Duba Zaka Kaga addadin Hannun Jarin da Kuma Bayanai akan Hakan. Tambaya A Nan Shine Ita ribar wannan Hannun Jarin Suwaye S**a Dinga karbarta, Kuma Wani aiki akayiwa Al'Umma da Kudin?
Ya Kamata Akawunta General da Muhyi S