Arewa news

Arewa news Car fancy

09/06/2022

Sai dai kuma Shettima ya roki afuwar mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da shugaban majalisar Dattawa Ahmed Lawan.

09/06/2022

Kabir Gaya ya shaidawa manema labari cewa an zaftare ragowar Yan takaran APC, Bola Tinubu da Yemi Osinbajo rak s**a rage. A cikinsu za a samu 'dan takara a 2023

09/06/2022

DA ƊUMI ƊUMI: Zaɓen 2023: NNPP ta tsayar da Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso a matsayin ɗan takarar shugabancin Najeriya.

09/06/2022
09/06/2022

Daga: Fahad Kabeer Mai Tata Ɗan takarar gwamna karkashin inuwar NNPP a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa yaƙi da masu cin hanci da rashawa zai zama ɗaya daga cikin abun da zai yi yaƙin neman zaɓe da shi. Ɗan takarar wanda ya shahara da sunan Abba Gida-Gida ya ce da zaran ya

09/06/2022

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347041825555

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa news:

Share