
18/08/2024
*Daga 1999 zuwa yau babu wata matsala guda daya da Gwamnonin jahar kano s**a kawo mana matsalarta.*
~Matsalar Ruwa an kasa maganceta.
~Matsalar tituna marasa kyau.
~matsalar hanyoyin ruwa.
~matsalar isassun makarantu da ingantasu.
~matsalar kula da asibitocin da lura da lafiyar marasa lafiya.
*Tsawon shekara 24 ana mulkin Damakaradiyya amma duk da makudan kudadan da ake turowa jahar mu amma an kasa magance mana matsala koda guda daya, tabbas suma bama bukatar su dasu da yaransu magana ta gaskiya kenan.*