KANO SAI DABO

KANO SAI DABO A,A ZAURA AL,KHAIRINE

29/06/2021

GASKIYA GWAMNA TIN KANO KUNJI KUNYA KUN BATA HARKAR ILMI AJAHAR KANO Dan haka ina Sanatan Sanatoci maiyi dan Allah Sanatan Arewa Gaba daya Ina Kafito Aiki Ina Xaka Aiki, HON BARAU JIBRIN MALIYA Dan Allah kaxo kayi Abinda kasabayi Kano tashiga wani hali Abangaran Ilmi sunaso sumaida matasa yan bangar siyasa BARAU SANATA kataika mana Muyanxu chan,chanta mukebi Bara,ayin wadansuba Al,umar kano Barau ne mafita,Yan APC kusani ko ayi Barau ko,ayi baran baran wlh mafita kawai shine BARAU

Mai girma Dr Abdullahi Umar Gamduje da mai girma Alh Dr Aminu Dabo suna yiwa daukacin Al,umar musulmi brk da sabuwar she...
08/09/2019

Mai girma Dr Abdullahi Umar Gamduje da mai girma Alh Dr Aminu Dabo suna yiwa daukacin Al,umar musulmi brk da sabuwar shekara tare da fatan Alkhairi Allah ya bamu xaman lafiya Aqasarmu da jaharmu da garuruwammu baki daya Alhamdu lillah Ganduje Bawan Allah

Mai girma Alh dr Aminu Dabo yana qara taya daukacin Al,umar musulmin duniya barka da sallah tare da yiwa Alhaxa wanmu fa...
23/08/2019

Mai girma Alh dr Aminu Dabo yana qara taya daukacin Al,umar musulmin duniya barka da sallah tare da yiwa Alhaxa wanmu fatan Allah ya karbi Aiyukan hajjin su Allaj kuma ya maida kowa Gidansa lafiya,Wadan da kuma basujeba Allah ya basu kudin xuwa Amen wannan Sanar wace daga shufaban qungiyar kano sai dabo

Address

Kano

Telephone

+2348111118255

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KANO SAI DABO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category