07/04/2025
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya yi fatan Gwamnatin tarayya da gwamnan Edo za su cika alkawarin hukunta waɗanda s**a kashe Hausawa a Uromi. Karanta cikakken bayani a sashen sharhi.
Hoto: Asiwaju Bola Ahmed Tinubu/Sunusi Bature D-Tofa (Facebook).