Dorayi Rafin tsamiya youth co operation

Dorayi Rafin tsamiya youth co operation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dorayi Rafin tsamiya youth co operation, Media, tailoring fashion and design, Kano.

04/04/2020
aslm.jama ar garin  dorayi da kewaye da fatan  kowa da kowa  yana cikin  koshin lafia,domin lafiyar  jama ar  gari  itac...
01/04/2020

aslm.jama ar garin dorayi da kewaye da fatan kowa da kowa yana cikin koshin lafia,domin lafiyar jama ar gari itace lafiyar gari baki daya.akullun mu fatan mu shine allah y daukaka garin dorayi ya zama madaukaki matuka.da akwai wani labari danaji yana kewayawa a tsanin mutanen mu.cewa wai ansamu transformer to gaskiyari lamari anadai tayin kokarin hakan amma ba akai ga samu ba tukunna.bissalam kuhuta lfy da naku yakson sani almustapha

aslm ,mutanen dorayi rafin tsamiya da kewaye  dafatan kowa da kowa  yana  cikin  koshin lfy.ina mai  kara sanar daku wan...
15/03/2020

aslm ,mutanen dorayi rafin tsamiya da kewaye dafatan kowa da kowa yana cikin koshin lfy.ina mai kara sanar daku wannan group da na bude ba na budeshi bane kawai dan kuyi (like) kuwuce ,nabudeshi ne domin neman shawarwarin ku tayarda xamu samu hanyar bunkasa kauyen mu ,domin ni akoda yaushe kauye na shine abun alfaharina .kuma kuma nasan haka ne azuciyoyinku.nabarku lfy. allah ya bunkasa garin dorayi

05/12/2019

Media

aslm yan uwa da abokan arxiki muna gayyatar ku ixuwa wannan page namu mai suna (dorayi rafin tsamiya youth co operation)...
24/11/2019

aslm yan uwa da abokan arxiki muna gayyatar ku ixuwa wannan page namu mai suna (dorayi rafin tsamiya youth co operation) domin neman shawar warinku akan lamarin rayuwar mu ta yau da kullum

aslm frnd barkanmu da safiya
24/11/2019

aslm frnd barkanmu da safiya

Address

Tailoring Fashion And Design
Kano
JHIH

Telephone

+2347019222122

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dorayi Rafin tsamiya youth co operation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category