Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide

Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide Ya Allah kasa ƙaunar mu da ma'aiki (SAW) ta zamo gaskiya bata da'awa ba.

13/04/2025

Allahumma Salli Wa Sallim Ala Sayyidina Muhammad!

12/04/2025
Mutuwa wani al'amari ne na dindindin, wanda ba'a iya maido shi baya har abada lokacin da rayuwa ta tsaya (ƙare), ga dukk...
11/04/2025

Mutuwa wani al'amari ne na dindindin, wanda ba'a iya maido shi baya har abada lokacin da rayuwa ta tsaya (ƙare), ga dukkan wata halitta wadanda ke rayuwa.

Ana amfani da Kalmar mutuwa da kuma rashin iya yin aiki na kwakwalwa na dindindin a matsayin ma'anar mutuwa a hukunce. Gawar mamaci kan fara ruɓewa jim kaɗan bayan mutuwa.

Mutuwa wata abace da babu makawa, tsari ne na rayuwar duniya wanda daga ƙarshe yake faruwa ga dukkan wani abu mai rai.

Allah yasa mutuwa ta zamo hutu agaremu.

Gwamnonin jam'iyyar APC sun ziyarci Buhari sun faɗa masa jam'iyyar su ta  APC na ƙara samun farin jini da daukaka a ƙasa...
07/04/2025

Gwamnonin jam'iyyar APC sun ziyarci Buhari sun faɗa masa jam'iyyar su ta APC na ƙara samun farin jini da daukaka a ƙasar Najeriya.

An gaishe ka Malam Dikko Raɗɗa!
07/04/2025

An gaishe ka Malam Dikko Raɗɗa!

Allah dai yaja da ran wannan Sarki!
06/04/2025

Allah dai yaja da ran wannan Sarki!

The Inspector-General of Police, Kayode Egbetokun, has withdrawn the invitation extended to the Emir of Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi. The police chief, however, directed the Kano State command of the force to obtain the monarch's statement in the State regarding the incident. Egbetokun, who gave th...

Hawan Nassarawa 2025ALLAH Ya Maimaita Mana.🤲
01/04/2025

Hawan Nassarawa 2025

ALLAH Ya Maimaita Mana.🤲

01/04/2025

Idan mun so mu hau Doki,
Wataran mu hau Mota

Mamman ka iya Sarki 🩷
01/04/2025

Mamman ka iya Sarki 🩷

Jira zaku yi!
01/04/2025

Jira zaku yi!

Jadawalin Hawan Nassarawa.
01/04/2025

Jadawalin Hawan Nassarawa.

Address

Kano

Telephone

+2348033670530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide:

Share