Credit.ng Hausa

Credit.ng Hausa Wannan Shafi tana Ƙarƙashin Jagorancin “Hauwa Halliru Gwangwazo” Saboda haka duk wani Post da kuka gani ta samu ne daga tushe mai Asali.
(347)

ZAƁEN 2027: Shin Kana Ɗaya Daga Cikin Masu Goyon Bayan Tazarcen Shugaba Tinubu A Nijeriya?
29/05/2025

ZAƁEN 2027: Shin Kana Ɗaya Daga Cikin Masu Goyon Bayan Tazarcen Shugaba Tinubu A Nijeriya?

Mu na jiran ra'ayoyin ku?
29/05/2025

Mu na jiran ra'ayoyin ku?

ALLAHU AKBAR: Matashiyar daga Garin Maiduguri ta Karɓi Addinin Musulunci Sakamakon Ganin yadda Babban Faston su Azzaman ...
29/05/2025

ALLAHU AKBAR: Matashiyar daga Garin Maiduguri ta Karɓi Addinin Musulunci Sakamakon Ganin yadda Babban Faston su Azzaman yaso yin Sa'in'sa Da Allah, inda Allah ya nuna masa iyakar sa,

Matashiyar ta ƙara da cewa an daɗe ana yaudarar su da maganganun iska ana so a kai su wuta, Amma da nufin Allah gashi ta dawo addinin gaskiya.

Matashiyar Mai suna Esther Wanda a yanzu ta Sauya suna zuwa Aminatu suna ga mahaifiyar Fiyayyen Halitta Manzo (S.A.W)

Wane fata zaku yiwa Aminatu

MÚHAWARA: A Cìkìn Manyan Ƴan Síyasar Nájeriya, Wanéné Kuké Túnanìn Céwa Zai Iya Tara Irín Waɗannan Mútanen Haka, Ba Tare...
29/05/2025

MÚHAWARA: A Cìkìn Manyan Ƴan Síyasar Nájeriya, Wanéné Kuké Túnanìn Céwa Zai Iya Tara Irín Waɗannan Mútanen Haka, Ba Tare Da Ya Basu Kó Sisin Kwabó Ba, Saí Dan Sabóda Ƙaunar Da Súké Masa ?

Ni Ban Ga Aibu Don Yarinya Tana 'Yar Talaka Ta Yi Fatan Allah Ya Ba Ta Miji Mai Kudi Ba, Domin Ko Musulunci Ya Bada Dama...
29/05/2025

Ni Ban Ga Aibu Don Yarinya Tana 'Yar Talaka Ta Yi Fatan Allah Ya Ba Ta Miji Mai Kudi Ba, Domin Ko Musulunci Ya Bada Dama Mace Ta Auri Mutum Don Kudinsa, Amma Sai Ka Ga Wasu Suna Kalubalantar Ta Suna Cewa Wai Tana Gudun Dangi, Inji Wannan Budurwa

Me za ku ce?

Wannan shi ne dutsen Hira, wanda a samansa ne ke da kogon da Manzon Allah SAW ya fara amsar wahayin Al Kur'ani Mai Tsark...
29/05/2025

Wannan shi ne dutsen Hira, wanda a samansa ne ke da kogon da Manzon Allah SAW ya fara amsar wahayin Al Kur'ani Mai Tsarki a watan Ramadan a shekara ta 610 bayan haihuwar Annabi Isa A.S.

Ana kiransa Da Jabal al-Hira ko Jabal al-Noor ko kuma Jabal al-Islam.

Yana kusa da Ka'aba ne da mil biyu.

INNALILLAHI: Pastor Mamman Ya Faɗi hakan ne kwanaki kaɗan bayan mutuwar Azzaman Azzaman.wane irin fata shima zakuyi mish...
29/05/2025

INNALILLAHI: Pastor Mamman Ya Faɗi hakan ne kwanaki kaɗan bayan mutuwar Azzaman Azzaman.

wane irin fata shima zakuyi mishi ?

YANZU YANZU: Na Sani Cewa kunsha Wahala a Lokacin Mulkina Ina Mai Neman Afuwar 'Yan Nijeriya Domin Gwamnatina Ta Jefa Su...
29/05/2025

YANZU YANZU: Na Sani Cewa kunsha Wahala a Lokacin Mulkina Ina Mai Neman Afuwar 'Yan Nijeriya Domin Gwamnatina Ta Jefa Su Cikin Mawuyacin Hali A Dalilin Wasu Tsauraran Matakan Da Na Dauka, Cewar Buhari

Me za ku ce?

Shin mai naira dubu 50 zai iya samun ragon Sallar Layya a garinku kuwa?🐏🤔
29/05/2025

Shin mai naira dubu 50 zai iya samun ragon Sallar Layya a garinku kuwa?🐏🤔

ALLAHU AKBAR: Wannan Shi Ne Dutsen Hira Wanda Aka Saukar Manzon Allah (S) Wahayin Al Kur'ani Mai Girma Dutsen Hira Wani ...
29/05/2025

ALLAHU AKBAR: Wannan Shi Ne Dutsen Hira Wanda Aka Saukar Manzon Allah (S) Wahayin Al Kur'ani Mai Girma

Dutsen Hira Wani Dutse Ne Kusa Da Makka A yankin Hejaz na Saudiyya.[1] Dutsen Yana Dauke Da ( 'Kogon Hira'), Wanda Yake Da Mahimmaci Ga Musulmi A Duk Fadin Duniya.

Kamar Yadda A Nan Ne Annabin Musulunci Manzon Allah (S) Ya Karbi Wahayinsa Na Farko Na Alqur'ani, Wanda Ya Kunshi Mala'ika Na Farko Na Al-Kur'ani Mai Girma, Wanda Ya Kunshi Al-qur'ani Na Farko Daga Ayatul- Sura'il Biyar.

Dutsen Hira Yana Daya Daga Cikin Fitattun Wuraren Yawon Bude Ido A Makkah.

Allah Ya Kara Mana Son Manzon Allah (S.A.W)

Albishirin ku, saura kwana takwas!
29/05/2025

Albishirin ku, saura kwana takwas!

29/05/2025

YANZU-YANZU
A Safiyar ALHAMIS Kowa Ya Fito Yayi Gaisuwa Ga
Muhammadun Rasulullah
S.A.W ﷺ💎

Address

Rijiyar Lemu
Kano
600282

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Credit.ng Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Credit.ng Hausa:

Share