Taswirar Duniya

Taswirar Duniya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Taswirar Duniya, Digital creator, Koki, Kano.

Shafin kawo muku videos na ilimantarwa akan abinda ya shafi taswirar duniya (world map), ilimin sararin duniya (Geography) da kuma abubuwan da s**a faru a baya (History).

21/06/2025

Wace kasar ce tahada boarder mafi tsayi da Faransa?

18/06/2025

Meyasa ake da Korea guda biyu North Korea da South Korea

17/06/2025

Africa nada matukar girma

16/06/2025

Bodar tsakanin United Arab Emirates UAE da Oman nada matukar rikitarwa

14/06/2025

A shekarun mulkin mallaka kasashen turawa s**a rarraba Africa a tsakanin su

12/06/2025

Meyasa babu gada da ta tsallaka kogin Amazon?

07/06/2025

Zaka iya yin tafiya a kafa daga South Africa Zuwa New York na America?

05/06/2025

Meyasa kasar Namibia take da wani dogon hannu?

03/06/2025

Inane mutum zeyi iyo mafi tsayi a mike straight ba tareda ya taba kasa ba?

02/06/2025

Bayani akan Kogin Volga mafi tsawo a Europe

Address

Koki
Kano
6622

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taswirar Duniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share