AREWA AYAU

AREWA AYAU Media popublication, Reliable news source, politics, security, entertainment, etc

DA DUMU DUMINSAAn saki Sheikh Dr Idris Abdulaziz Dutsan Tanshi BauchiƘungiyar Fityanul Islam ce ta kai ƙorafi a kan mala...
16/05/2023

DA DUMU DUMINSA

An saki Sheikh Dr Idris Abdulaziz Dutsan Tanshi Bauchi

Ƙungiyar Fityanul Islam ce ta kai ƙorafi a kan malamin, tana zargin sa da furta miyagun kalamai a kan Annabi Muhammadu, sai dai Sheikh Idris Dutsen Tanshi ya ce zargin ba gaskiya ba ne.

Wane fata kuke masa?

DA DUMI DUMINSAUsman Alƙali Baba, Babban Sifeton ƴan sandan kasar nan ya kori jami’an ƴan sanda uku da ke yiwa fitaccen ...
13/04/2023

DA DUMI DUMINSA

Usman Alƙali Baba, Babban Sifeton ƴan sandan kasar nan ya kori jami’an ƴan sanda uku da ke yiwa fitaccen mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara rakiya.

A sanarwar da mai magana da yawun rundunar Olumuyiwa Adejobi ya fitar, yace an kori ƴan sandan ne sak**akon k**a su da laifin harbin iska, ba tare da dalili ba.

Ƴan sandan sun yi harbi a sama lokacin da Mawaki Rarara ya gama rabon tallafi zai shiga motarsa, wanda rundunar tace hakan ya saɓawa dokar rundunar.

Mezakuce?

Rasuwar Sheikh Ja'afarA rana irinta yau 13 ga April Allah yayiwa shahararren malamin addini musulumci MUFASSAIRIN ALQURA...
13/04/2023

Rasuwar Sheikh Ja'afar

A rana irinta yau 13 ga April Allah yayiwa shahararren malamin addini musulumci MUFASSAIRIN ALQURANI wanda manazarta keganin haryanzu ba'asami k**arsa ba, a fannin kwarewa wajan iya bayani da fasarah ALQURANI da harshen hausa.

Ya rasu sak**akon harbin bindiga da Yan ta'adda wanda kawo yanzu ba'agano suba, s**ai masa ranar juma'a lokacin dayake limancin sallar Asubah.

Allah ya karbi shahadar malam, ya kuma jaddada rahama gareshi.

Dame kuke tunawa da sheshin malamin?

RAHOTORashin sakin sak**akon jarabawar NECO ta daliban kano.Hukumar shirya jarabawar ta kasa NECO ta saki sak**akon jara...
20/10/2022

RAHOTO

Rashin sakin sak**akon jarabawar NECO ta daliban kano.

Hukumar shirya jarabawar ta kasa NECO ta saki sak**akon jarabawar dalibin da suku zana jarabawar tun ranar 29/sep/2022. kusan wata daya kenan saidai basu saki sak**akon daliban makarantun gwamnatin kano ba saboda tulin bashin da sukebin gwamnatin data kasa biya.

A jahar da lamba daya yake ikirarin illimi kyauta kuma dole ake fitar da makudan kudade dan tafiyar da shirin anya ba lauje cikin nadi?

Hakika wannan lamarin abin damuwa ne duba dayan da takwarorin daliban na makarantu LILO tuni s**a fidda sak**akon nasu.

Akwai dayawa daga cikin daliban dake da sha'awar shiga kolejoji masu zaman kansu dama jami'oi wanda wasu daga ciki suna gab da rufe daukan dalibai.

shin, inhaka ta kasance ina makomar wadannan dalibai?

Jahar kano jahace datake fuskantar matsalolin matasa, satar waya, fadan daba da sauransu. wanda anaganin magance wannan shine zuwan wadannan matasa makarantu, to amma abun mamaki gwamnatin da kanta ke kowo na kasu ga yunqurin matasan na samun illimi.

Muna kira ga gwamnatin kano ta biyawa wadannan daliban dasamun sak**akon jarabawarsu wannan haqqine dake wuyanta.
zabe yana gabatowa kusani matasa nada kuri'a

ku bayyana mana Ra'ayoyinku

DA DUMI-DUMISA: Tinubu ya cire sunan mawaki Rarara a cikin jerin kwamitin yakin neman zabensa A daren yau ne dai kwamiti...
20/10/2022

DA DUMI-DUMISA:

Tinubu ya cire sunan mawaki Rarara a cikin jerin kwamitin yakin neman zabensa

A daren yau ne dai kwamiti yakin neman zaben Tinubu ya sake fito da wasu sunayen na kwamitin yakin neman zaben da akayiwa garambawul inda aka ga babu sunan Rarara a ciki

DA DUMI DUMINSAMajalisar dokokin Kano ta amince da sauya wa jami'ar KUST Wudil suna zuwa jami'ar kimiyya ta DangoteMajal...
13/09/2022

DA DUMI DUMINSA

Majalisar dokokin Kano ta amince da sauya wa jami'ar KUST Wudil suna zuwa jami'ar kimiyya ta Dangote

Majalisar dokokin Kano ta amince da sauya wa jami’ar Kimiyya da Fasaha ta garin Wudil suna zuwa Jami’ar Kimiyya da fasaha Aliko Dangote.

Majalisar ta amince da hakan ne a zamanta na ranarTalata, bayan da ta amince da rahoton kwamitinta na harkokin ilimi mai zurfi kan gyaran dokar jami’ar.

Shugaban kwamitin Alhaji Ali Ibrahim Isah wakilin ƙananan hukumomin Ɓagwai da Shanono ne ya gabatar.

A zantawarsa da manema labarai, Ali Ibrahim Isah Shanono, ya ce, za a sauya sunan jami’ar ne la’akari da irin gudunmawar da Alhaji Aliko Dangote ke bayarwa a ƙasar nan musamman ma ta fannin ilimi.

MEZA KUCE

DA DUMI DUMINSAZUMUDIKalli yadda Talakawa a kasar Kenya ke zumudi da rububin sabon shugaban kasarsu... kalli yadda s**a ...
13/09/2022

DA DUMI DUMINSA

ZUMUDI

Kalli yadda Talakawa a kasar Kenya ke zumudi da rububin sabon shugaban kasarsu... kalli yadda s**a kutsa s**a haura katanga don shiga wajen da ake rantsar da sabon shugaban su Mista William Ruto.

Kamar tanda yam Nigeria s**ai a 2015.
Mezaku ce

DA DUMI DUMINSASARAUNIYA ELIZABETHHukumomin kasar Saudiyya sun k**a wani mutum da ya yi ikirarin cewa ya je birnin Makka...
13/09/2022

DA DUMI DUMINSA

SARAUNIYA ELIZABETH

Hukumomin kasar Saudiyya sun k**a wani mutum da ya yi ikirarin cewa ya je birnin Makkah ne domin gudanar da aikin Umrah a madadin tsohuwar Sarauniyar Ingila, Elizabeth ta biyu.

ME ZAKU CE

DA DUMI DUMINSAKotu ta baiwa DSS damar ci gaba da tsare Mamu har tsawon kwanaki 60Babbar kotun tarayya da ke zamanta a A...
13/09/2022

DA DUMI DUMINSA

Kotu ta baiwa DSS damar ci gaba da tsare Mamu har tsawon kwanaki 60

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a yau Talata ta baiwa Hukumar Ƴan Sandan Farin Kaya, DSS damar su cigaba da riƙe Tukur Mamu, mai sasanta wa tsakanin ƴan ta’adda da iyalan wadandaa akai garkuwa dasu a jirgin kasan Abuja-Kaduna, har tsawon kwanaki 60.

Mai Shari'a Nkeonye Maha ya bada umarnin ne biyo bayan lauyan hukumar tsaro ta farinkaya ya nemi da a kara musu lokaci don cigaba da binkice akan Tukur.

Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ya ruwaito cewa ‘yan sandan Masar sun k**a Tukur Mamu tare da iyalansa a ranar 6 ga watan Satumba, ya yin da yake kan hanyar sa ta zuwa Saudiyya domin yin Umara, daga karshe s**a dawo dasu gida Najeriya.

A ranar Lahadin ta gaba ta jami’an na hukumar ta DSS s**a jawa ‘yan Najeiya kunne kan tufar albarkacin bakin su akan k**a Tukur Mamu.

13/09/2022

hikima duniya so jarida movies tv ...

13/09/2022

hikima duniya so jarida movies tv ...

DA DUMI DUMISAShugaba Buhari ya umurci a saukar da tutar Najeriya kasa-kasa a ranar Lahadi da Litinin domin alhinin mutu...
10/09/2022

DA DUMI DUMISA

Shugaba Buhari ya umurci a saukar da tutar Najeriya kasa-kasa a ranar Lahadi da Litinin domin alhinin mutuwar Sarauniyar Ingila

Ya umurci duk inda tutar Najeriya take a Najeriya da duka kasashen duniya subi wannan umurni su sauke tutar kasa-kasa

Address

Kano

Telephone

+2348065271836

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA AYAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA AYAU:

Share