Premier Radio 102.7 Fm AREWA Fans

Premier Radio 102.7 Fm AREWA Fans Premier Radio 102.7 Arewa Fans.

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ne ya fi dacewa da zama ɗan t...
10/08/2025

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ne ya fi dacewa da zama ɗan takarar jam'iyyar PDP a babban zaɓen shekarar 2027,

Karin bayani https://premierradio.ng/ah5g

Rahotanni sun bayyana cewa an daura auren Rahama Sadau da angonta Ibrahim Garba, a Masallacin Atiku Auwal dake Unguwar R...
10/08/2025

Rahotanni sun bayyana cewa an daura auren Rahama Sadau da angonta Ibrahim Garba, a Masallacin Atiku Auwal dake Unguwar Rimi, akan sadaki Naira 300,000.

Rahotanni sun bayyana cewa an daura auren Rahama Sadau da angonta Ibrahim Garba, a Masallacin Atiku Auwal dake Unguwar Rimi, akan sadaki Naira 300,000.

Ahmad Musa ya shiga ofis ne a ranar Litinin inda ya k**a aiki a matsayin babban manajan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pi...
08/07/2025

Ahmad Musa ya shiga ofis ne a ranar Litinin inda ya k**a aiki a matsayin babban manajan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars.

A makon da ya gabata ne gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Ahmad Musa a wannan muƙami.

Tin da farko kungiyar malaman jami’o’in ta ASUU, ta fara yajin aikin a yau Talata saboda rashin biyan mambobinta albashi...
08/07/2025

Tin da farko kungiyar malaman jami’o’in ta ASUU, ta fara yajin aikin a yau Talata saboda rashin biyan mambobinta albashin watan Yunin 2025.

Sai dai awanni da hakan, shugaban ASUU reshen jami'ar Abuja, Dr. Sylvanus Ugoh ya tabbatar wa da jaridar Leadership janye yajin aikin, sak**akon biyan albashin mambobinta na watan Yunin da gwamnati ta yi.

Cigiya ! Cigiya !! Cigiya!!!Dan Allah jama'a ana cigiyar wannan yarinyar me suna Sa'ida. Ta fito daga gida tun jiya da r...
08/07/2025

Cigiya ! Cigiya !! Cigiya!!!

Dan Allah jama'a ana cigiyar wannan yarinyar me suna Sa'ida. Ta fito daga gida tun jiya da rana, a unguwar Dandishan yamma wajan makarantar Na Kwango.

Idan Allah ya sa anga wannan yarinyar, a taimaka a kawo ta gidan me unguwar Dandishan yamma, ko a tuntubi lambar waya;

08020834143
08163556126

08/07/2025

Takaitattcen Tarihin Farfesa Musa Sabon Shugaban Jami'ar Bayero dake Kano

08/07/2025

Kun gamsu da wannan bincike?

03/07/2024
03/07/2024

Mai yasa aka fi sayar da tsire da daddare.?

Address

Kano

Website

https://premierradio.ng/

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Premier Radio 102.7 Fm AREWA Fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Premier Radio 102.7 Fm AREWA Fans:

Share

Category