Alkalami News 14

Alkalami News 14 Digital creator Allah ubangiji kayi mana Arziki duniya da lahira kar ka Bari mu zalinci wani,

Sannan bayan mutuwa ta kuyi mun addu'a
(2)

Mahaifin jaruma Rahama Sadau ya rasuJaruma a masana’antar Kannywood Rahama Sadau ta sanar da rasuwar mahaifinta a shafin...
22/06/2025

Mahaifin jaruma Rahama Sadau ya rasu

Jaruma a masana’antar Kannywood Rahama Sadau ta sanar da rasuwar mahaifinta a shafinta na Facebook da safiyar Lahadin nan

Arda Guler yana kara kaimi wajan jajircewa domin ganin kungiyar sa takai gaci.
04/05/2025

Arda Guler yana kara kaimi wajan jajircewa domin ganin kungiyar sa takai gaci.

Real Madrid ta bude kofa domin ganin Mendy yabar kungiyar, ma'ana a shirye take ga duk Wanda yake bukatar sa,
04/05/2025

Real Madrid ta bude kofa domin ganin Mendy yabar kungiyar, ma'ana a shirye take ga duk Wanda yake bukatar sa,

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sunce suna da tabacin cewa Xavi Alanso zai zama Mai horarwar kungiyar a nan gaba,Ka...
04/05/2025

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sunce suna da tabacin cewa Xavi Alanso zai zama Mai horarwar kungiyar a nan gaba,

Kamar yadda jaridar As ta wallafa

03/05/2025

Wannan sune maimaicin kwallayen da aka ci tsakanin RB Leipzig da Bayern Munich.

Thomas muller yace na jinjinawa yan'  wasan mu na Bayern Munich da magoya bayan sunyi hakuri da irin jinkirin da Mukai k...
03/05/2025

Thomas muller yace na jinjinawa yan' wasan mu na Bayern Munich da magoya bayan sunyi hakuri da irin jinkirin da Mukai kafin dawuwar mu cikin wasan,

Sannan har yanxu muna kan bakar mu ta lashe taken.

Inji Thomas muller

Alkalami News 14

An lallasa kungiyar Atlantic Bilbao daci 3 babu ko daya
01/05/2025

An lallasa kungiyar Atlantic Bilbao daci 3 babu ko daya

An tabayi dan wasa Alxendro Arnold wata irin gudunmuwa zaka bawa Real Madrid idan ka tsinci kanka a kungiyar,ALXENDRO YA...
01/05/2025

An tabayi dan wasa Alxendro Arnold wata irin gudunmuwa zaka bawa Real Madrid idan ka tsinci kanka a kungiyar,

ALXENDRO YACE: Duk irin gudunmuwar da zan bayar kafin inzo wasu sun bayar, zan iya kokarina domin kafawa kaina tarishi, bawai in kafawa kungiyar tarishi ba,

Inji jaridar LSB

30/04/2025

ANNABI MUHAMMAD SAW

Red card din da aka bawa Jude Bellingham’s babu dakatarwa.
30/04/2025

Red card din da aka bawa Jude Bellingham’s babu dakatarwa.

Xabi Alonso:  zai sanar da kungiyar sa ta Bayer Leverkusen shawarar da ya yanke kan tafiyar sa zuwa Real Madrid nan bada...
29/04/2025

Xabi Alonso: zai sanar da kungiyar sa ta Bayer Leverkusen shawarar da ya yanke kan tafiyar sa zuwa Real Madrid nan bada jimawa ba.

Alkalami News 14

Dan wasa Lucas Vazquez zai fuskanci dakatarwa na wasa biyu.
27/04/2025

Dan wasa Lucas Vazquez zai fuskanci dakatarwa na wasa biyu.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkalami News 14 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alkalami News 14:

Share