
30/04/2025
AMINU DA LEDA
Aminu ya tafi kasuwa da leda a aljihu. Ya sayi kwai guda 2. Yana tafe a hanya, sai leda ta yage kwai guda ya fadi ya fashe.
Wani ya tambaye shi:
— "To Aminu, kwai ɗaya ya fashe kenan?"
Aminu yace:
— "A'a... daya na ci, daya na fashe. Na fi kowa wayo."
Kai Aminu dai dabara gare ka! Ku faɗi wanda ya fi wayo a garin ku!