MK TV 247

MK TV 247 NEWS || ENTERTAINMENT || UPDATE

MK TV 247 is an entertainment,news and business website, we are always for you just stay alerted and always ready for the new update

26/08/2026

To Allah shi kyauta

Idan baku mantaba jarumi baba Tanimu akawu wanda akewa laƙabi da mugambon Nigeria yadaɗe baya fitowa a cikin fina finai ...
25/08/2026

Idan baku mantaba jarumi baba Tanimu akawu wanda akewa laƙabi da mugambon Nigeria yadaɗe baya fitowa a cikin fina finai tunbayan dogowar jinya dayake fama da ita amma ayanzu likitoci suntabbatar dacewa jarumin yana samun sauki fiyeda koyaushe
Munayimasa fatan Allah yabashi lafiya

24/08/2026

Wannan shine taron ɗaurin aure mawaƙi kawu dan sarki
Munai musu fatan Alkhairi tareda shi da amaryarsa

Maryam Ibrahim dan azumi itace wadda ta lashe gasar alƙur ani maigirma ta duniya a ƙasar saudi Arabia lallai wannan abun...
23/08/2026

Maryam Ibrahim dan azumi itace wadda ta lashe gasar alƙur ani maigirma ta duniya a ƙasar saudi Arabia lallai wannan abun farincikine
Wato wannan shine yaƙe ƙara daga darajarmu mu ƴan kasar nigeria a idon duniya
Munayi mata addu'a ubangiji Allah yabata miji nagari domin babu abinda yarage mata sai aure
Allahumma bareek

23/08/2026

Zayarar wasu daga cikin malamanmu kenan izuwa kasarda pyramid yake tareda yin bayanai akansu
Wanda ake tsammanin duk ɗaya yakusa 5000 years wato kusan shekara dubu biyar kenan daginashi

22/08/2026

Finally dai Garzali miki yahadu da pupple speedy
Idan baku manta ba jarumi kuma mawakin yasake bayyana tun bayan video da pupple speedy tai amfani da waƙarsa mai suna MAISONA
Yayinda hakan yaɗauki hankalin mutane matuƙa a kafafen sada zumunta

11/08/2026

Tofah!!!! Ana wata saiga wata
Dandazo taron wani bangare faga cikin kannywood kenan inda suma s**a fito s**a bayyanawa duniya ra'ayinsu batareda fargababa
SHIN KUNA GANIN ZASU SAMU GOYON BAYA KUWA??

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJIUN Muhammad buhari KOSAN WAƘA Allah yagafarta maka ameen
03/08/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRAJIUN
Muhammad buhari KOSAN WAƘA
Allah yagafarta maka ameen

> Me ya sa wasu daga cikin mutane suke da ƙarancin imani? 🤦🏽‍♂️Brothers, idan budurwa ta ce: "Idan ba ni ba, babu wata.....
29/07/2026

> Me ya sa wasu daga cikin mutane suke da ƙarancin imani? 🤦🏽‍♂️

Brothers, idan budurwa ta ce: "Idan ba ni ba, babu wata..." kada ku ɗauka wasa take yi. 😭💔

Wannan matar ta riga ta amsa abin da ake zargi da aikatawa, kuma idan haka ne, ta jawo wa mutumin mummunar illa data shafi rayuwarsa har abada.

Wallahi ban taɓa jin irin wannan lamari ba. Allah Ya tsare mu daga fushin zuciya da zalunci. 🤲

26/07/2026

Kukalla!!!!

Address

Kano
705101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MK TV 247 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MK TV 247:

Shortcuts

Share