Najeeb Small Director

Najeeb Small Director please subscribe to my YouTube Channel πŸ‘‡πŸ™ For business πŸ‘‰ 08175377974

https://www.youtube.com/
(1)

Ku ajiye mana comment dinku a kasan wannan comment din πŸ‘‡
04/09/2026

Ku ajiye mana comment dinku a kasan wannan comment din πŸ‘‡

Nawa ma S**a saka s**a dakko wannan Diamunin? πŸ˜‚πŸ˜…
04/09/2026

Nawa ma S**a saka s**a dakko wannan Diamunin? πŸ˜‚πŸ˜…

Kaya sun fara sauka fa kowa ya shigo gidan kallo πŸ˜‚πŸ˜…
04/09/2026

Kaya sun fara sauka fa kowa ya shigo gidan kallo πŸ˜‚πŸ˜…

Bawani kokwanto anan duk wanda ya samesu seyayi kukan farin ciki πŸ˜†πŸ€·β€β™‚οΈπŸ™…β€β™‚οΈ
03/09/2026

Bawani kokwanto anan duk wanda ya samesu seyayi kukan farin ciki πŸ˜†πŸ€·β€β™‚οΈπŸ™…β€β™‚οΈ

Sai fa kun jira MAYU, Congratulations Hon. Aminu Abdullahi Warkal πŸ’ͺ
01/09/2026

Sai fa kun jira MAYU, Congratulations Hon. Aminu Abdullahi Warkal πŸ’ͺ

Ba akan rayo muka fara ba πŸ˜‚ makota ma saida s**a gama murna s**a gama jiyo kanshin table kawai muka zuba musu 5 suma πŸ™…β€β™‚...
01/09/2026

Ba akan rayo muka fara ba πŸ˜‚ makota ma saida s**a gama murna s**a gama jiyo kanshin table kawai muka zuba musu 5 suma πŸ™…β€β™‚οΈπŸ˜†

Hmmm nifa kawai masu kalubalantar Deco nake tunawa wlh idan Antony Gordon yayi wata bajintar,Yanzu dan Allah mufadawa ka...
31/08/2026

Hmmm nifa kawai masu kalubalantar Deco nake tunawa wlh idan Antony Gordon yayi wata bajintar,

Yanzu dan Allah mufadawa kanmu gaskiya Rashford yana da tunani once dazai wannan assist din?

Tabbas yanzu mukasan Barcelona munada fukafikin tashi guda biyu πŸ”΄πŸ”΅
31/08/2026

Tabbas yanzu mukasan Barcelona munada fukafikin tashi guda biyu πŸ”΄πŸ”΅

Ammadai ku wannan sociedad din anyi sakalai wlh 4:1 fa idan badan ankashe ba ma 5 haba sakalai wlh wannan abun kunya ne ...
26/08/2026

Ammadai ku wannan sociedad din anyi sakalai wlh 4:1 fa idan badan ankashe ba ma 5 haba sakalai wlh wannan abun kunya ne πŸ™…β€β™‚οΈ

Sekinzo yi da mu Barcelona kuyi kamar zakuci babu to wlh zaku shigo yaseen jikinku sayya gaya muku sakalai kawai πŸ€·β€β™‚οΈ

Makota ku koya daga garemu bamu da son zuciya
23/08/2026

Makota ku koya daga garemu bamu da son zuciya

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Najeeb Small Director posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Najeeb Small Director:

Shortcuts

Share