Mai-wake Media Promoters

Mai-wake Media Promoters Awareness and Mobilization

10/01/2026

Idan kana tsoron Zagi,
Kayi zaman ka a kwari, ko singer.
Amma tunda Siyasa kake dole a Zageka.

10/01/2026

Ka zabi daya kawai 'Aci dadi lafiya" ko "Wahala ba ta kisa"🤣😅😅

BAMUSAN DAMAI TAZO BA 2026 !!!    Ubangiji Masanin Sirrin Fili dà Boye, Mai Jujjuya Lamura, Allah yasa munshiga Cikin Am...
01/01/2026

BAMUSAN DAMAI TAZO BA 2026 !!!
Ubangiji Masanin Sirrin Fili dà Boye, Mai Jujjuya Lamura,
Allah yasa munshiga Cikin Aminci, Kauna, da Cin-Nasarori masu yawa,
Muna Addu'ar Allah yasadamu da Alkhairi, Lafiya, da Arziki,
Ya tsaremu daga dukkan Sharri,
Ya musanya mana da Kyakkyawa,
Ubangiji yasa Kalubalen Rayuwa yazo mana da Sauki, Ameen.
Hon. Sani Maaruf Nass Mai-Wake
.
Masha Allah,
📜✍🏾:- Alh. Isah Chief Tailor™
11/Rajab/1447,
01/January/2026

Ance "Mahaifiyar sa tace idan ya rabo da Kwankwaso bata yafe masa".Shi kansa ya tabbatar wa da duniya ba zai iya rabuwa ...
29/12/2025

Ance "Mahaifiyar sa tace idan ya rabo da Kwankwaso bata yafe masa".

Shi kansa ya tabbatar wa da duniya ba zai iya rabuwa da Kwankwaso.

Amma kun san wani lokacin manyan nan ba tabbas ce da su ba, ga shi kuma ya samu tarbiyar siyasa a inda ba'a kunyar sauya zance, yau ce eh, go be ace a'a.

Mu na ji muna gani muna kuma saurare. 🤣🤣🤣

29/12/2025

Hademana kanmu Abba 🤣🤣🤣🤣
Wato sai yanzu da Kowa yagano guguwar abba zaice ahada kai hadinkan kaniyarku🤣🤣

APC Zamuyi Nassara Dayardar Allah Dasannu kawunan yayan Jam’iya zai Hadu insha Allah .Kalaman; Hon. Sani Maaruf Nass Mai...
22/12/2025

APC Zamuyi Nassara Dayardar Allah Dasannu kawunan yayan Jam’iya zai Hadu insha Allah .

Kalaman; Hon. Sani Maaruf Nass Mai-Wake

Address

UNGOGO LGA
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai-wake Media Promoters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share