Taba Kidi Jaridar

Taba Kidi Jaridar Ziyarci Taba Kidi don samun labarai daban-daban da dumi-duminsu daga Najeriya da Afrika da sauran

Atiku ya kalubalanci Tinubu ya bayyana yadda ya tafi jami'a bai yi firamare ba.Yaya kuke ganin wannan batu?
28/08/2023

Atiku ya kalubalanci Tinubu ya bayyana yadda ya tafi jami'a bai yi firamare ba.
Yaya kuke ganin wannan batu?

Harry Maguire ba zai bar Manchester United baYa ce yana kaunar kungiyar sannan yana fatan samun damar buga wasa a kakar ...
15/08/2023

Harry Maguire ba zai bar Manchester United ba

Ya ce yana kaunar kungiyar sannan yana fatan samun damar buga wasa a kakar bana.
Me za ku ce?

🚨 Da dumi: Dan wasan baya na kungiyar Real Madrid, Éder Militão ya samu rauni a kafarsa inda zai yi jinyar akalla wata s...
13/08/2023

🚨 Da dumi: Dan wasan baya na kungiyar Real Madrid, Éder Militão ya samu rauni a kafarsa inda zai yi jinyar akalla wata shida ⚪️⚠️

Al Hilal ta nuna sha’awar zawarcin Neymar Jr da gingimen tayin na-gani-ina-so — za a ci gaba da ciniki! 🔵🇸🇦◉ Shi kanshi ...
13/08/2023

Al Hilal ta nuna sha’awar zawarcin Neymar Jr da gingimen tayin na-gani-ina-so — za a ci gaba da ciniki! 🔵🇸🇦

◉ Shi kanshi Neymar din ya fi karkata da ya koma taka leda a Al Hilal yayin da ake ci gaba da jiran ciniki ya fada.
◉ Kungiyar Al Hilal din ce ta fi kwanta masa a rai a halin yanzu.
◉ A daidai lokacin da shi da jama’arsa suke lalubo hanyar yin adabo da kungiyar PSG.
◉ Kulob din Barça da MLS ta Amurka sune kan gaba a zawarcin dan wasan, sai dai Al Hilal din ta kere musu.

Hakan ya sa ake jin cewar damar Neymar din ya koma taka leda a Saudi tana da karfin gaske 🇧🇷

Real Madrid ta shirya shiga kasuwar cefanen ‘yan kwallo domin sayen sabon golan da zai maye gurbin Courtois wanda yake j...
10/08/2023

Real Madrid ta shirya shiga kasuwar cefanen ‘yan kwallo domin sayen sabon golan da zai maye gurbin Courtois wanda yake jinyar raunin da samu. ⚪️⚠️

A ganinku, wane gola ne ya dace da Madrid?

Ousman Dembele ya amince ya koma PSG daga Barcelona
01/08/2023

Ousman Dembele ya amince ya koma PSG daga Barcelona

Yau shekara 10 daidai ke nan da kafa APC. Yaya za ku kwatanta mulkin APC a Najeriya?
31/07/2023

Yau shekara 10 daidai ke nan da kafa APC. Yaya za ku kwatanta mulkin APC a Najeriya?

26/07/2023

Bidiyon yadda take wakana a Nijar

Rahotanni daga Nijar na nuna cewa juyin mulki ya tabbata. Sojoji sun hambare Shugaba Mohamed Bazoum
26/07/2023

Rahotanni daga Nijar na nuna cewa juyin mulki ya tabbata.

Sojoji sun hambare Shugaba Mohamed Bazoum

An bayar da belin Emefiele a kan Naira miliyan 20Kuna ganin wannan hukuncin kotun ya dace da shi?
25/07/2023

An bayar da belin Emefiele a kan Naira miliyan 20

Kuna ganin wannan hukuncin kotun ya dace da shi?

Nouhaila Benzina mace ta farko da ta fara buga kwallo a Gasar Cin Kofin Duniya sanye da hijabiKuna ganin wannan cigaba n...
25/07/2023

Nouhaila Benzina mace ta farko da ta fara buga kwallo a Gasar Cin Kofin Duniya sanye da hijabi

Kuna ganin wannan cigaba ne?

DSS ta gabatar da tsohon Shugaban CBN, Godwin Emefiele a kotuSai dai abin mamakai, ya zo kotun ne rike da Bible a hannun...
25/07/2023

DSS ta gabatar da tsohon Shugaban CBN, Godwin Emefiele a kotu

Sai dai abin mamakai, ya zo kotun ne rike da Bible a hannunsa

Dan Najeriya da ya yi wasan kura da Real Madrid a kakar baba, Samuel Chukwueze zai koma AC MilanYa shiga yarjejeniya da ...
24/07/2023

Dan Najeriya da ya yi wasan kura da Real Madrid a kakar baba, Samuel Chukwueze zai koma AC Milan

Ya shiga yarjejeniya da Milan din ne a kan kudi Euro miliyan 20 daga Villarean na Spain

    ya bar   Man United ya koma Kungiyar   Nassr ta Saudiyya⭐️ A Al Nassr zai hadu da   Ronaldo, Marcelo Brozović, Seko ...
23/07/2023

ya bar Man United ya koma Kungiyar Nassr ta Saudiyya

⭐️ A Al Nassr zai hadu da Ronaldo, Marcelo Brozović, Seko Fofana, Anderson Talisca, David Ospina, Telles.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Taba Kidi Jaridar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Taba Kidi Jaridar:

Share