Kano State Social Media - KMC Chapter

Kano State Social Media - KMC Chapter Non Profit Organizations

25/09/2025

Governor Abba Yusuf of Kano State has approved the recruitment of additional Mathematics teachers for deployment to schools across the state. The state Commissioner for Education, Dr Ali Makoda, made this known while inaugurating the distribution of admission letters to SS one students at the Maryam...

21/09/2025

Former President Goodluck Jonathan has called on Africans to hold their leaders accountable by voting out those who fail to deliver on their mandates. Mr Jonathan made the call at the 2025 edition of the Goodluck Jonathan Foundation, GJF, Democracy Dialogue held in Ghana. He warned that electoral ma...

21/09/2025

TA LEƘO TA KOMA: Ba mu baiwa Rarara digirin girmamawa ba, ƴan damfara ne su ka bashi - Jami'ar European-American

Jami’ar European-American ta fitar da sanarwa da ta ke barranta kan ta da digirin girmamawa da aka baiwa shahararren mawaki, Dauda Kahutu Rarara ba, inda ta ce ba da izinin ta kuma ba ta yarjewa kowa ya bada digiri ga mawaƙin ba.

A wani taro da aka shirya a otal din Nicon Luxury a Abuja a jiya Asabar, wanda gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda, ya halarta tare da wasu manyan baki, an baiwa Rarara wannan digiri na girmamawa ta hannun wasu mutane da s**a nuna kansu a matsayin wakilan jami’ar.

Amma a cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafin ta na yanar gizo, muhukuntan jami’ar sun nisanta kan su da Rarara da kuma jami’an da s**a nuna kansu a matsayin wakilan jami’ar.

"Jami’ar ba ta ba da izinin gudanar da wani bikin kammala karatu a wannan wuri a yau ba, kuma wannan taron an shirya shi ne ta hanyar damfara ba tare da sanin jami’ar ba ko amincewarta.

" Wadanda s**a shirya wannan taron sun yaudari wasu mutane cewa su ne wakilan Jami’ar European-American, amma wannan ba gaskiya ba ne, kuma ba su da wani hurumin yin hakan ko karbar kudi a madadin jami’ar," in ji sanarwar.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano State Social Media - KMC Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share