
19/06/2023
Jerin sabbin Nade Nade da Shugaban Kasa Bola Ahmad tunubu yayi a yammacin wannan Rana
1. Mallam Nuhu Ribadu, Mai bada Shawara a fannin tsaro
2. Maj. Gen. C.G Musa, Babban Hafsan Tsaron 'kasa
3. Maj. Gen. T. A Lagbaja, Babban Hafsan Rundunar Sojin Kasa
3. Rear Admirral E. A Ogalla, Babban Hafsan Tsaron Sojojin Ruwa
4. AVM H.B Abubakar, Babban Hafsan Rundunar Sama
5. DIG Kayode Egbetokun, Mai Rikon Mukamin Sifeton 'Yan Sanda na Kasa
6. Adeniyi Bashir Adewale, Sabon Shugaban Hukumar Hana Fasa Kwauri ta Custom
7. Hadiza Bala Usman, Mai bada Shawara kan manufofin Gwamnati
8. Hannatu Musa Musawa, Mai bada Shawara ta musamman kan al'adu da habaka tattalin arzikin fannin Nisha 'dan tarwa
9. Sen. Abdullahi Abubakar Gumel, Babban Mataimaki ga Shugaban Kasa a Sha'anin Majalisar Dattijai
10. Hon. (Barr) Olarewaju Kunle Ibrahim, Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan lamuran Majalisar Wakilai