
06/08/2025
Dan majalissar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Bagwai da Shanono kuma shugaban Kwamitin bibiyar aiyukan majalissar Rt, Hon. Yusuf Ahmad Badau, yana taya,
Hon. Mustapha Bala Dawaki murna bisa nadin da aka yi masa a matsayin Shugaban Ma’aikata na sabon shugaban jam’iyyar APC ta ƙasa da aka rantsar Sir. Nentawe.