07/01/2026
Ex-SSS DG Lawal Daura zai tsaya takarar gwamna a jihar Katsina
yace ya yanke shawarar tsayawa takarar ne ganin yanda gwamnati take tafiyar da shugabanci ba yanda yakamata ba, hakan ne ya bashi damar cewa zai tsaya takarar yabi cikin sahun masu neman kujerar gwamna a jihar Katsina.