Ga Labarai

Ga Labarai labaran duniya na siyasa,kasuwanci,wasanni da tattaunawa daga http://galabarai.com zuwa gare ku.
(1)

Sojojin Rasha suna gudanar da tsauraran atisayen horo.  youtu.be/5pU4OmUW9Ko
15/08/2023

Sojojin ruwan Amurka sun fitar da bidiyon shirye-shiryen sojojin da zaa tura yankin Gulf. youtu.be/taZGMRp-h5s

Sojojin Rasha suna gudanar da tsauraran atisayen horo. youtu.be/4DVLnx_ls9s

Rasha ta sanar da shirin karfafa dakarunta a matsayin martani ga damuwar kungiyar NATO. youtu.be/XsBbccUXbbg

Dakarun tsaro na NATO sun yi atisayen tsallen jirgi a Poland. youtu.be/a0n3VcOhW_k

Barka da warhakaAn canza alamar a hukumanci ta twitter zuwa X akan Android da iOS
29/07/2023

Barka da warhaka

An canza alamar a hukumanci ta twitter zuwa X akan Android da iOS

Chelsea ta ci tarar fan miliyan 8.6 kan laifin karya FFP
29/07/2023

Chelsea ta ci tarar fan miliyan 8.6 kan laifin karya FFP

Putin ya yi ikirarin ba tare da wata shaida ba cewa Poland na neman mamaye Belarus. youtu.be/jKJ8NQAkXao
23/07/2023

Mayakan Wagner suna gudanar da horo mai tsauri ga sojojin Belarus. youtu.be/xXmHAiRJNV8

lokacin da Will Smith ya mari Chris Rock a wajan Oscars. youtu.be/2CqQ4O--Adw

Hotunan sun nuna yadda dakarun Rasha ke guduwa yayin da Ukraine ke harba manyan bindigogi. youtu.be/G6SqKqyUP9A

Hotunan faifan jiragen sama sun nuna konewar gine-gine bayan harin da Rasha ta kai a Mykolaiv. youtu.be/KM9dbAIc0AU

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ga Labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ga Labarai:

Share