MGR BROADCAST

MGR BROADCAST Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MGR BROADCAST, Media/News Company, Kano, Kano.

"MGR broadcast Kafar yada labarai ce mai zaman kanta da ke yada zunzurutun tsagwaron labarai na fadakarwa,wa'azantarwa,siyasa,nishadi,da tattauna wa wasu muhimman batutuwa a kafafen intanet, a ko yaushe!" Cikin yaren hausa📡 ko video

ATIKU YA YI ALƘAWARIN YAFE WA ƊALIBAI BASHIN NELFUNDƊan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar (ADC), Atiku Abubakar, ya yi ...
02/09/2026

ATIKU YA YI ALƘAWARIN YAFE WA ƊALIBAI BASHIN NELFUND

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar (ADC), Atiku Abubakar, ya yi alƙawarin sake duba tsarin Asusun Lamunin Ilimi na Najeriya (NELFUND), tare da yafe bashin karatu ga ɗaliban da s**a cancanta idan ya lashe zaɓen 2027.

Mai magana da yawunsa, Phrank Shaibu, ya ce Atiku zai mayar da hankali wajen rage tsadar ilimi, domin kada matasan Najeriya su fara rayuwar aiki da nauyin bashin karatu.

Shaibu ya kuma soki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan amfani da NELFUND a matsayin hujjar cewa ilimi ya zama mai sauƙin samu, yana mai cewa lamunin karatu ba tallafin karatu ba ne, kuma bai kamata ɗalibai su ci bashi domin biyan tsadar ilimi ba.

📲 Ku ci gaba da bin MGR BROADCAST don ƙarin labarai masu zafi!

02/09/2026

🎓 TALLAFIN KARATU A A.M.T. MASSIVE COLLEGE!

Kana son koyon Turanci, Aikin Jarida ko Computer? Ga dama ta musamman!

📚 English Speaking Proficiency — ₦45,000
🎙️ Mass Communication — ₦50,000
💻 Advanced Computer — ₦50,000
🖥️ Basic Computer — ₦30,000

Ka samu ilimi da ƙwarewa cikin sauƙin kuɗi!

📍 Unguwa Uku, kusa da Sakatariyar Mulki ta Tarauni, Kano.
📞 07032853267

A.M.T. MASSIVE COLLEGE — Ka zuba jari a iliminka, ka gina makomarka!

🎓 TALLAFIN KARATU A A.M.T. MASSIVE COLLEGE!Kana son koyon Turanci, Aikin Jarida ko Computer? Ga dama ta musamman!📚 Engli...
02/09/2026

🎓 TALLAFIN KARATU A A.M.T. MASSIVE COLLEGE!

Kana son koyon Turanci, Aikin Jarida ko Computer? Ga dama ta musamman!

📚 English Speaking Proficiency — ₦45,000
🎙️ Mass Communication — ₦50,000
💻 Advanced Computer — ₦50,000
🖥️ Basic Computer — ₦30,000

Ka samu ilimi da ƙwarewa cikin sauƙin kuɗi!

📍 Unguwa Uku, kusa da Sakatariyar Mulki ta Tarauni, Kano.
📞 07032853267

A.M.T. MASSIVE COLLEGE — Ka zuba jari a iliminka, ka gina makomarka!

02/09/2026

🎓🔥 KA NA SON ZAMA ƊAN JARIDA ƘWARARRE?

Ga damar ka! A.M.T. MASSIVE COLLEGE na ba da Professional Diploma in Mass Communication na shekara 1 kacal.

💰 ₦50,000 kacal ta hanyar tallafin karatu!

📻 Rediyo | 📺 Talabijin | 📰 Jarida | 📱 Kafafen sada zumunta

📞 07032853267 — Domin ƙarin bayani.

🚨 Kada ka bari wannan dama ta wuce ka!

02/09/2026

🚨 GWARZO YA NUNA DAMUWA KAN TSARO A KANO

Ɗan takarar gwamnan Kano na NDC, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya ƙara tsaro bayan hare-haren da aka kai Chiromawa, Beli, Bebeji da wasu yankunan Gwarzo.

Ya ce bai kamata al’umma su zauna cikin fargaba ko su bar gonaki da sana’o’insu ba.

📲 Ku ci gaba da bin MGR BROADCAST don ƙarin labarai masu zafi!

01/09/2026

🚨 SAUYIN SHEƘA A KANO?

Manyan jiga-jigan gidan siyasar Gawuna sun kai ziyarar goyon baya ga Gwamna Abba Kabir Yusuf da Mataimakinsa, Murtala Sule Garo, yayin da ake rade-radin shirin komawa APC daga NDC.

Cikakken bayani na nan tafe… 👀

📲 Ku ci gaba da bin MGR BROADCAST don ƙarin labarai masu zafi!

🎓🔥 DAMAR KARATU A FANNIN AIKIN JARIDA!Kana son zama ɗan jarida ƙwararre ko samun ingantaccen ilimi a kafafen yaɗa labara...
01/09/2026

🎓🔥 DAMAR KARATU A FANNIN AIKIN JARIDA!

Kana son zama ɗan jarida ƙwararre ko samun ingantaccen ilimi a kafafen yaɗa labarai? Wannan dama ce gare ka!

A.M.T. MASSIVE COLLEGE na ba da Professional Diploma in Mass Communication, inda za ka koyi aikin Rediyo, Talabijin, Jarida da kafafen sada zumunta, tare da horon aiki a aikace.

⏳ Tsawon karatu: Shekara 1
🎓 Professional Diploma Certificate
💰 ₦50,000 kacal ta hanyar tallafin karatu, maimakon ₦140,000.

📅 Asabar & Lahadi: 12:00pm–4:00pm
📅 Alhamis & Juma’a: 10:00am–1:00pm

📌 Kada ka bari wannan dama ta wuce ka! Ka fara gina makomarka a fannin aikin jarida tun yau.

📲 Ku tura wa abokai da duk wanda yake sha’awar karatun aikin jarida.

01/09/2026

KAITSAYE DAGA GUN TAKUTAHA A UNGUWA UKU

Hotunan:Sayyada fati Bararoji Kenan cikin bikin murnar TAKUTAHA  2026
01/09/2026

Hotunan:
Sayyada fati Bararoji Kenan cikin bikin murnar TAKUTAHA 2026

01/09/2026

Address

Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MGR BROADCAST posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share