π™‹π™ž π™‰π™šπ™©π™¬π™€π™§π™  π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– ⨀

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • π™‹π™ž π™‰π™šπ™©π™¬π™€π™§π™  π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– ⨀

π™‹π™ž π™‰π™šπ™©π™¬π™€π™§π™  π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– ⨀ Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from π™‹π™ž π™‰π™šπ™©π™¬π™€π™§π™  π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– ⨀, Social Media Company, Kano.

πŸ’‘UPDATE, NEWS, AND INSIGHTS THE Pi COMMUNITY

🟣Mining ba dole bane inkaga bazaka iya ba zaka iya tattara inaka inaka ka kara gaba,

πŸ”΄babu wanda aka yiwa dole yayi holding din Pi kawai kayi abinda kaga ya fiye maka alkairi.

🚢Taffiyar ta masu hakurice

12/12/2025

Pi Network ta sanar da sakamakon Pi Hackathon 2025, gasar farko tun bayan Open Network,

Pi Network ta Ζ™addamar da ingantaccen tsarin AI domin hanzarta KYC da Mainnet MigrationPi Network sun sanar da cewa sun ...
06/12/2025

Pi Network ta Ζ™addamar da ingantaccen tsarin AI domin hanzarta KYC da Mainnet Migration

Pi Network sun sanar da cewa sun Ζ™ara sabuwar fasahar Artificial Intelligence (AI) a tsarin tantance bayanan KYC, domin hanzarta aiwatar da shi da kuma rage cunkoso a tsakanin masu buΖ™atar shiga Mainnet.

Sabon tsarin AI Ι—in, wanda aka gina bisa irin fasahar da ke cikin Pi Fast Track KYC, ya rage yawan aikace aikacen da ke jira a duba su da kashi 50%, lamarin da zai ba da damar gudanar da KYC cikin sauri ba tare da rage inganci ba.

A cikin sanarwar da Pi core team s**a fitar, sun bayyana cewa Ζ™arin fasahar AI za ta magance matsalar Ζ™arancin masu duba KYC (validators) a Ζ™asashe daban daban da kuma samar da mafita ga miliyoyin masu masu yin mining da ke jiran migration,

sannan ze Kare sirrin masu yin KYC ta hanyar rage irin bayanan da ke bayyana ga validators, tare da Taimaka wajen rage nauyin da ke kan masu tantance KYC (validators) ba tare da rage rawar da suke takawa ba.

Rahotanni sun nuna cewa, zuwa yanzu:
πŸ”Ή Pioneers 17.5 miliyan ne s**a kammala KYC gaba Ι—aya,
πŸ”Ή Pioneers 15.7 miliyan anyi musu Migration zuwa Mainnet,
πŸ”Ή Kimanin mutane miliyan 3 da suke Tentatively KYC’ kuma za su iya buΙ—e kansu idan s**a kammala Ζ™arin liveness check.

Haka kuma, Pi core team sun tabbatar da cewa ana kan aiwatar da tsarin rarraba ladan ikin validators da s**ayi tun daga 2021 har zuwa yau, inda ake sa ran kammala wannan aiki kafin Ζ™arshen kwata ta farko (Q1) na shekarar 2026.

Pi core team sunce sabon tsarin AI zai ci gaba da tallafa wa gina ingantaccen tsarin tantance bayanan KYC (identity verification), me matuΖ™ar muhimmanci wajen tsaro da gaskiya, da gina manyan ayyuka a bangaren Web3 da AI.

Pi network media

02/12/2025

mining Rate ya Ζ™aru sosai

Hakan alamace dake nuna cewa mutane da yawa sun rage yin Mining

MiCAR Tsarin Doka Ne na Kare Masu Saka Jari β€” Ba Mai Sauya Farashin Pi BaMiCAR dokace ta Tarayyar Turai da aka Ζ™irΖ™ira d...
24/11/2025

MiCAR Tsarin Doka Ne na Kare Masu Saka Jari β€” Ba Mai Sauya Farashin Pi Ba

MiCAR dokace ta Tarayyar Turai da aka Ζ™irΖ™ira domin tabbatar da tsaro, bayyana bayanai a fili, da kare masu saka jari a fannin Cryptocurrency.

Ai watar da ita akan Pi daga 28 Nov hakan baya nufin canza farashin Pi da muke gani a exchanges ba, domin farashin kowane crypto yana gudana ne bisa tsarin kasuwa, demand, and user adoption,

Pi Network zai ci gaba da samun farashinsa ta hanyar kasuwa, liquidity, da adoption, ba daga doka ko wata sanarwa ba. Saboda haka, bai kamata ake bibiyan jita-jita ko kuskuren fahimta da ke nuna cewa zuwan 28 Nov za'a samar da sabon farashi ko wani sauyi kai tsaye ba.

Wannan doka ta MiCAR zata bawa Pi damar yin Trending ne kawai a kasuwannin na Tarayyar Turai dake bin wannan dokar.

A takaice: MiCAR tsari ne na doka
farashi kuma kasuwa ce ke Ζ™ayyade shi.

Menene MiCAR? (MiCA – Markets in Crypto-Assets Regulation)MiCAR wata doka ce ta tarayyar Turai (EU) da aka samar domin t...
21/11/2025

Menene MiCAR? (MiCA – Markets in Crypto-Assets Regulation)

MiCAR wata doka ce ta tarayyar Turai (EU) da aka samar domin tsara harkar kuΙ—aΙ—en internet (crypto assets) da kuma kare masu amfani dasu.

" Markets in Crypto-Assets Regulation"

Wannan doka tana aikine a duk Ζ™asashen Tarayyar Turai (European Union – EU) kuma tana tabbatar da cewa duk crypto da Exchanges suna gudanar da ayyukansu cikin tsari da gaskiya.

MiCAR ta samo asali ne saboda matsalolin da ake samu a harkar crypto kamar:

Yawaitar zamba da project na karya

Rashin tsaro ga masu siye

Rashin bayyana tsari da wasu kamfanonin crypto sukeyi

Exchanges kuma suna aiki ba tare da ka’ida ba

Saboda haka Turai ta Ζ™irΖ™iri MiCAR domin ta sa crypto ya zama tsararre kamar tsarin banki.

Pi CORE TEAM SUN FITAR DA SABUWAR WHITE PAPER "MiCAR"Pi Network ta fitar da White Paper domin bayani ga jama’a da masu s...
20/11/2025

Pi CORE TEAM SUN FITAR DA SABUWAR WHITE PAPER "MiCAR"

Pi Network ta fitar da White Paper domin bayani ga jama’a da masu sha’awar amfani da Coin dinsu a hukumance, musamman a kasuwannin EU da ke bin tsarin MiCAR. Wanan White paper ta kunshi bayanai masu muhimmanci game da Pi, tsarin sa, da yadda za a gudanar da token dinsa dakuma ranar da Pi zai fara trading a hukumance: 28 Nov, 2025

20/11/2025

πŸ™‹

29/10/2025

Mining Ι—in yau = farin cikin gobe πŸ˜„

Kada ka daina, domin nasara na nan zuwa! πŸ’Ž

Pi Core Team sun sake jaddada cewa Pioneers sama da miliyan 3 da ke cikin Tentative KYC za'ayi unblock dinsu ta hanyar s...
29/10/2025

Pi Core Team sun sake jaddada cewa Pioneers sama da miliyan 3 da ke cikin Tentative KYC za'ayi unblock dinsu ta hanyar sabon tsarin da aka saki!

Sabon tsarin nan yana amfani da fasahar AI mai Ζ™arfi domin yin Ζ™arin bincike (system process) a kan Tentative KYC cases.

Sannan idan app Ι—inka ya nuna cewa ana bukatar ka sake yin liveness check to kayi kokari kayi a lokacin.

π™‹π™ž π™‰π™šπ™©π™¬π™€π™§π™  π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– ⨀

Wai ana maganin Ζ™aba kay yana daΙ—a kumburaπŸ€”ayanzu dai haka wasu da suke a Tentative sunga ana saka musu basu cancanci yi...
25/10/2025

Wai ana maganin Ζ™aba kay yana daΙ—a kumburaπŸ€”

ayanzu dai haka wasu da suke a Tentative sunga ana saka musu basu cancanci yin KYC ba tukunnaπŸ€—

shin kai a wanne matsayi kake yanzu je ka bincika ka gani🚢

kwanan nan za'a fara waywayan masu masu matsalar Tentative βœ…
24/10/2025

kwanan nan za'a fara waywayan masu masu matsalar Tentative βœ…

🟣 Pi core team sun sanarda cewa Pioneers sama da miliyan 3.36 sun tsallake KYCAyau Pi core team sun sanar da babban ci g...
24/10/2025

🟣 Pi core team sun sanarda cewa Pioneers sama da miliyan 3.36 sun tsallake KYC

Ayau Pi core team sun sanar da babban ci gaba da aka samu a tsarin KYC, inda ta tabbatar da cewa sama da mutane miliyan 3.36 daga cikin waΙ—anda s**a kasance a β€œTentative KYC” sun wuce cikakken KYC bayan sabuwar tsarin bincike da ta Ζ™addamar.

Sabon tsarin, wanda yake amfani da fasahar Artificial Intelligence (AI) da manyan bayanai (datasets), yana nazarin bayanan liveness checks da aikace-aikacen KYC domin tabbatar da mutum Ι—aya ya mallaki account daya da kuma tabbarda cewa asalin Ι—an adam ne, ba na’ura ko fek account ba.

Wannan mataki zezama hanya daga cikin hanyoyin da Pi Core Team zasu ke amfani da shi domin tabbatar da adalci, sahihanci, da tsabtace tsarin KYC cikin sauri.

🟒 πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰πŸŽ‰

Fiye da mutane miliyan 4.76 da suke a β€œTentative KYC” sun samu dama a yanzu ana sake duba KYC dinsu ta wannan sabuwar hanyar.

Daga cikin mutane miliyan 3.36 da s**a tsallake akwai kusan miliyan 2.69 anyi musu migration.

Sauran masu β€œTentative KYC” kusan miliyan 3 sukuma za su iya samun damar tsallakewa idan s**a sake yin liveness check kamar yadda app Ι—in ke buΖ™ata.

Pi Core Team ta Ζ™ara da cewa yin Active a cikin app Ι—in na iya taimaka wa wasu processes su tafi da sauri, ciki har da KYC da migration.

🟒 Idan KYC Ι—inka yana a β€œTentative” duk sanda s**a bukaci kayi liveness to kayi kokari kayi a lokaci domin hakanne zesa ka tsallake.

Address

Kano
700001

Telephone

+2347011156103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π™‹π™ž π™‰π™šπ™©π™¬π™€π™§π™  π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– ⨀ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to π™‹π™ž π™‰π™šπ™©π™¬π™€π™§π™  π™ˆπ™šπ™™π™žπ™– ⨀:

Share