Rumbun labarai

  • Home
  • Rumbun labarai

Rumbun labarai Wannan shafi mun bude shi ne domin kawo maku sahihan labarai da dumi dumin su muna maraba da ku

WATA SABUWA:~ Duk Ranar Da Muka waigo Zamfara da Katsina da Borno da Sokoto Zaku Sha mamaki~ Inji Ɗan Bello
15/08/2024

WATA SABUWA:~ Duk Ranar Da Muka waigo Zamfara da Katsina da Borno da Sokoto Zaku Sha mamaki~ Inji Ɗan Bello

16/06/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aliyu Ahmad, Adam Aminu Masharbi, Surajo Ibrahim

DA ƊUMI-ƊUMI: Hisbah Ta K**a Jarumin Tiktok Lawancy A ci gaba da sumamen tsaftace kafafen sada zumunta da Hukumar Hisbah...
02/06/2024

DA ƊUMI-ƊUMI: Hisbah Ta K**a Jarumin Tiktok Lawancy

A ci gaba da sumamen tsaftace kafafen sada zumunta da Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta soma ta cafke matashin nan Rabi'u Sulaiman da aka fi sani da Lawancy.

Hisbah na zarginsa da ci gaba da raye-rayen baɗala da riƙe hannun mata a bidiyo.

Me zaku ce?

YANZU YANZU~gaban Sule Lamiɗo Ya Faɗi Daya Haɗu Da Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa A Jam'iyyar NNPP Eng. Dr Rabiu Musa ...
15/05/2024

YANZU YANZU~gaban Sule Lamiɗo Ya Faɗi Daya Haɗu Da Tsohon Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa A Jam'iyyar NNPP Eng. Dr Rabiu Musa Kwankwaso Afilin Jirgin Tarayyar Abuja

Waɗan Da Suke Gurin Sunce Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamiɗo Yana Haɗuwa Da Kwankwaso Akaga Alamar rike Cewa A Fuskarsa

Majiyar Jigawa Reporters
Shin Me Zakuce

Hadiza Muhammad ta cika shekara 33 a duniya k**ar yadda ta bayyanawa gidan radio KanoWanne fata za ku yi mata?
15/05/2024

Hadiza Muhammad ta cika shekara 33 a duniya k**ar yadda ta bayyanawa gidan radio Kano

Wanne fata za ku yi mata?

15/05/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Shafee'u Hafeez, Kabiru S. Haira'u, Adam Aliyu, Haidar Faruq, Ibrahim Okhashaa, Yusuf Abdullahi Wakilee, Sulaeeman Shu'abu Maraku, Kanta Na Awa, Aliyu Yusuf Alios, Abubakar Abdullahi, Shuaibu Buba, Sama'ila Shu'aibu Isma'il, Husaini Lawan, Sani Mustapha, Tamimu Boda, Ahmad Jamilu, Aliyu Umar Adam, Anas Drogba, Naseer Abdallah, Abbas Makau Long Boy, Ashiru Isah, Umar Saminu, Isiya Nuhu Ujt, Dan Ustax Kd, Usman Aminu Inuwa Aminu, Bangis Abubakar, Musa Yarmaiwa Billo, Nasiru Janwaya, Prince Ameen, Jibrin S Mak**a Shall, Adam A Arman, Sulaiman Gadafi, Adda'u Kabir Adam, Umar Abdullahi, S Square Umar, Nura M Promise Nura, It'z Sultern A Dalhert, Useef Gambo Kf, Muhammad Tahir Abbaty, Musa Umar, Ibrahim Musa, Abdul Hadi Alhasan, Umar Soja, Mubarak Musa, Abba K N Kofa, Aliyu Jega, Auwal Miyagu Bajuware, Musawa Musa Xeenat, Nazeefi Liya'u Dogondaji, Real Ibrahim Hassan

15/10/2023

A ganin ku da wacce kabila tafi k**a ne?

YANZÙ- YANZÙ: Yunusa Yalò Ya Shaki Iskar Yanci Bayań Yà Gama Cinyè Zamansa À Gidan Yarí.
24/06/2023

YANZÙ- YANZÙ: Yunusa Yalò Ya Shaki Iskar Yanci Bayań Yà Gama Cinyè Zamansa À Gidan Yarí.

ALLÙRA CIKIŃ RÙWA: Jarùmar Kànnywood Záhra Diámònd Ta Sakí Zafafań Hotunà.
23/06/2023

ALLÙRA CIKIŃ RÙWA: Jarùmar Kànnywood Záhra Diámònd Ta Sakí Zafafań Hotunà.

HOTO: Sanatan Kano ta Kudu Sanata Kawu Sumaila a lokacin da yake ziyarar kauyaku...
23/06/2023

HOTO: Sanatan Kano ta Kudu Sanata Kawu Sumaila a lokacin da yake ziyarar kauyaku...

Saura Kwana 4 Á Ɗaura Aurena Allah Bai Ƙaddara Ba Aka Fasa, Céwar Jarumar Kánnywood Zainab Indómie Fitacciyar jaruma a m...
23/06/2023

Saura Kwana 4 Á Ɗaura Aurena Allah Bai Ƙaddara Ba Aka Fasa, Céwar Jarumar Kánnywood Zainab Indómie

Fitacciyar jaruma a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood Zainab Indomie ta cé saura kwanaki huɗu a ɗaura aurenta da masoyinta aka fasa ɗaura auren.

Indomie ta bayyana haka cikin wata hira ta musamman da ake da jarumai maza da mata a Gabon show room da jaruma Hadiza Gabon ke jagoranci.

Sai dai Indomie ta ce "fasa yin aurenta a kwanaki huɗu kafin ɗaura shi gangancina ba zai sa hakan ba Alláh ne kawai bai kaddara hakan ba" in ji ta.

Dan Bindiga HALILU SUBUBU!Yana Chigaba Da Mike Kafafunshi a Chikin Dajin Sububu Dake Yankin Galadi Karamar Humar Mulkin ...
22/06/2023

Dan Bindiga HALILU SUBUBU!

Yana Chigaba Da Mike Kafafunshi a Chikin Dajin Sububu Dake Yankin Galadi Karamar Humar Mulkin Shinkafi Dake Da Iyaka Da Karamar Hukumar Mulkin Maradun.

Akwai Majiya Mai Karfi Da Ta Tabbatar Da Chewa Halilu Sububu Yana Chikin Manyan Yan Bindigar Dake Hada Hadar Zinari Tare Da Mallakar Katafaren Wurin Ginar Ma'adanin Zinare Dake Chikin Wani Daji Wajen Kauyen GARABADU.

Wannane Yasa Awata Majiya Chewa Halilu Sububu Ya Sassabta Kai Hare Haren Ga Kauyuka Da Garuruwa Domin Satar Dukiya Da Dabbobi Harda Garkuwa Da Mutane Domin Karbar Kudin Fansa.

K**ar Ana Ganin Chewa Hankalinshi Ysnason Komawa Wajen Hada Hadar Ginar Zinarin Da Duniya Ta Tabbatar Akwai Wannan Arziki a Jihar Ta Zamfara.

Majiyar Ta Kara Da Chewa Mataimakinshi Shehu REGEB Shike Kula Da Wannan Daba Ta Halilu Dake Dajin Sububu Har Zuwa Yankin Galadi.

"Bayan Kammala Wannan Rubutun Wata Majiya Ta Shaidar Cewa Lalle HALILU SUBUBU Yana Yankin BAGEGA Yana Hada Hadar Zinare".

Basharu Altine Guyawa Isa ......

Wacce Jiha ce wannan daga jihohin Arewacin Najeriya?📸Blue Lens
22/06/2023

Wacce Jiha ce wannan daga jihohin Arewacin Najeriya?

📸Blue Lens

22/06/2023

Rumbun labari tana maraba da ku.

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rumbun labarai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rumbun labarai:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share