๐Š๐€๐๐Ž ๐“๐Ž๐ƒ๐€๐˜

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • ๐Š๐€๐๐Ž ๐“๐Ž๐ƒ๐€๐˜

๐Š๐€๐๐Ž ๐“๐Ž๐ƒ๐€๐˜ Mun Kuduri Aniyar Tsage Gaskiya komai Dacinta kasance da KANO TODAY dan Samun sahihan Labarai da Rahotanni da S**a shafi al amuran yau da Kullum

Kasance damu dan Samun Sahihan Labarai da Rahotanni

Zan kawo karshen tsadar abinci kafin karewar wa'adina-Buhari
19/10/2022

Zan kawo karshen tsadar abinci kafin karewar wa'adina-Buhari

๐‹๐จ๐ค๐š๐œ๐ข ๐ฒ๐š๐ฒ๐ข ๐๐š ๐ฒ๐š๐ค๐š๐ฆ๐š๐ญ๐š๐˜๐š๐ง ๐‡๐š๐ง๐๐š๐ฆ๐š ๐๐š ๐๐š๐›๐š ๐ค๐ž๐ซ๐ข ๐’๐ฎ ๐Œ๐š๐ญ๐ฌ๐š ๐’๐ฎ ๐๐š๐ข๐ฐ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ข๐ฌ๐ก๐ข๐ง ๐ค๐š๐ฌ๐š ๐๐š ๐‚๐ข๐ ๐š๐›๐š๐ง ๐ญ๐š๐ฅ๐š๐ค๐š๐ฐ๐š ๐ฐ๐ฎ๐ซ๐ข๐ƒ๐š๐ง ๐’๐ฎ๐ค๐š๐ข ๐๐ข๐ ...
10/07/2022

๐‹๐จ๐ค๐š๐œ๐ข ๐ฒ๐š๐ฒ๐ข ๐๐š ๐ฒ๐š๐ค๐š๐ฆ๐š๐ญ๐š
๐˜๐š๐ง ๐‡๐š๐ง๐๐š๐ฆ๐š ๐๐š ๐๐š๐›๐š ๐ค๐ž๐ซ๐ข
๐’๐ฎ ๐Œ๐š๐ญ๐ฌ๐š ๐’๐ฎ ๐๐š๐ข๐ฐ๐š ๐ฆ๐š๐ฌ๐ฎ ๐ค๐ข๐ฌ๐ก๐ข๐ง ๐ค๐š๐ฌ๐š ๐๐š ๐‚๐ข๐ ๐š๐›๐š๐ง ๐ญ๐š๐ฅ๐š๐ค๐š๐ฐ๐š ๐ฐ๐ฎ๐ซ๐ข
๐ƒ๐š๐ง ๐’๐ฎ๐ค๐š๐ข ๐๐ข๐ ๐ž๐ซ๐ข๐š ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ ๐ ๐š ๐“๐ฎ๐๐ฎ๐ง ๐Œ๐ฎ๐ง ๐“๐ฌ๐ข๐ซ๐š
Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSERabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSERabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSERabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSERabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSERabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSERabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSERabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE

๐๐š๐ซ๐ค๐š๐ง๐ค๐ฎ ๐๐š ๐’๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ฒ๐š๐ง ๐ฎ๐ฐ๐š๐ง๐š ๐Œ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฅ๐ฆ๐ขAbba El-Mustapha1Abba El-Mustapha1Abba El-Mustapha1Abba El-Mustapha1Abba El-Mustapha...
09/07/2022

๐๐š๐ซ๐ค๐š๐ง๐ค๐ฎ ๐๐š ๐’๐š๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ฒ๐š๐ง ๐ฎ๐ฐ๐š๐ง๐š ๐Œ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐ฅ๐ฆ๐ข
Abba El-Mustapha1Abba El-Mustapha1Abba El-Mustapha1Abba El-Mustapha1Abba El-Mustapha1

๐“๐ก๐ž ๐ƒ๐š๐ฒ ๐ˆ๐ฌ ๐€๐ซ๐š๐Ÿ๐š๐ก
08/07/2022

๐“๐ก๐ž ๐ƒ๐š๐ฒ ๐ˆ๐ฌ ๐€๐ซ๐š๐Ÿ๐š๐ก

MAKOMAR NIGERIA ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ A FANNIN TSARODaga  Idan Ana Maganar Tsaro a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ  Magana ta Gaskiya Malama Gwamnati ta Gaza, A...
06/07/2022

MAKOMAR NIGERIA ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ A FANNIN TSARO
Daga
Idan Ana Maganar Tsaro a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ Magana ta Gaskiya Malama Gwamnati ta Gaza,
An kashe Talaka a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ,
An yi Garkuwa da Talaka a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ,
An kashe soja da dan sanda a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ,
Anyi garkuwa da Soja da dan sanda a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ,
Anyi garkuwa da iyaye ko mata na Sanatoci da ministoci a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ,

Amma har yau gwamnatin da Talaka yayi Ruwa yayi tsaki wajen kafuwarta ta kasa Magancewa Talakawa matsalar tsaro,

To Jiya dai yan Ta'adda sunkai hari ga Tawagar Lamba 1 a Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ indai ana maganar Mulkine zamuga matakin da Gwamnati zata dauka na kawo Gyara a Fannin tsaro,

Amma Magana ta gaskiya hajiya Gwamnati ta Gaza

Fatanmu Allah ya kawomana Dauki
Ameen

Mijina ya dawo gida sai ya bani kwalin alawa (Chocolate), ya ce, ina tayaki murnar zagowar ranar haihuwar ki.Na ajiye a ...
05/07/2022

Mijina ya dawo gida sai ya bani kwalin alawa (Chocolate), ya ce, ina tayaki murnar zagowar ranar haihuwar ki.

Na ajiye a gefe ba tare da ko kallonta ba. Bayan kwana biyu na je gidan barka (ฦ™awata ta haihu) sai na ษ—au kwalin alawar na bata.

Ko da komowa ta gida, sai ฦ˜awata ta yi mini waya tana godiya, ta ce, irin wannan waya ฦ™irar Iphone 11 haษ—e d kyautar kuษ—i N500,000. Lalle kina ฦ™aunata sosai,wallahi ban taษ“a tsammanin ฦ™awancenmu ya kai haka ba. Nagode Nagode..!

Menene abin yi yanzu!

S**airaj Hafiz Imam

An kashe ฦดan fashin daji tara yayin arangama da ฦดan sintiri a Plateauฦ˜arin bayani: https://bbc.in/3RbfuAc
05/07/2022

An kashe ฦดan fashin daji tara yayin arangama da ฦดan sintiri a Plateau

ฦ˜arin bayani: https://bbc.in/3RbfuAc

Wasu Kiristoci a garin Kachia na jihar Kaduna sun taya Musulmi gyara wurin da za a yi Sallar Idi a garin a ranar Asabar ...
05/07/2022

Wasu Kiristoci a garin Kachia na jihar Kaduna sun taya Musulmi gyara wurin da za a yi Sallar Idi a garin a ranar Asabar mai zuwa.

Mutane da dama a shafukan sada zumunta sun yaba masu kan wannan aikin bayan da wani fasto Albert Nwosu ya saka hotunan.

05/07/2022

Sabahul Khair

05/07/2022

Muhammadu
Rasulallah
S.A.W

Hukumar yaki da miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta ce ta kwace kilogaram 23 da โ€˜yan kai na hodar ibilis ta He**in da...
04/07/2022

Hukumar yaki da miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta ce ta kwace kilogaram 23 da โ€˜yan kai na hodar ibilis ta He**in da aka boye a cikin kwalayen garin kunun jarirai kuma aka shigar kasar daga kasar Afirka ta Kudu.

๐Ÿ“ท NDLEA

Mai Martaba Sarkin GombeHRH Alh. Abubakar Shehu Abubakar lll,  Emir of gombe
04/07/2022

Mai Martaba Sarkin Gombe
HRH Alh. Abubakar Shehu Abubakar lll, Emir of gombe

Mai Martaba Sarkin Bichi Alhaji. Dr. Nasir Ado Bayero, tare da Manajan Darakta na NNPC Mele Kyari yau a Birnin Tarayya A...
04/07/2022

Mai Martaba Sarkin Bichi Alhaji. Dr. Nasir Ado Bayero, tare da Manajan Darakta na NNPC Mele Kyari yau a Birnin Tarayya Abuja.

Allah ya dawo mana da Mai Martaba sarki gida lafiya Aamin.

Rahoton: Abdullahi Mahmud Abbalolo

Malam Ina Gayamaka Ganda Duniya ceKanaci Saboda Dadi kaji kunnenka Har rawa yake
04/07/2022

Malam Ina Gayamaka Ganda Duniya ce
Kanaci Saboda Dadi kaji kunnenka Har rawa yake

Address

Kano
19674

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐Š๐€๐๐Ž ๐“๐Ž๐ƒ๐€๐˜ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ๐Š๐€๐๐Ž ๐“๐Ž๐ƒ๐€๐˜:

Share