
22/03/2024
ALKAIRIN ALLAH YAKAIMA WA'ANNAN MATASA.
Nayi Matukar murna da Jindadi Na Ganin Aikin lada da Wannan kungiyar Kannen mu sukayi Wannan babban Abun Ayaba
Mu Duk Wanda yayi Abinda yadace Ayaba zamu fito fili mu Nuna Farin cikin mu da Jindadin mu sosai
Wannan Kungiyar ta Yan Kannen mu
Tsakani da Allah suna Matukar burgeni Wallahi iren Yadda suke Gudanar da Abubuwan su cikin jindadi da Annashawa Tare da Hadinkai Wanda kusan Duk sa'annin juna komai Nasu a Tare
I Could never Forget Tun Lokacin da nafara Jin son su a Raina Rashin Lafiya Mahaifiyar Daya daga cikin su Wallahi Naje dubiya take Bani labarin iren kokarin dasuke kuma wllh kusan kullin Suna Gidan A Tare suke jinyar
2nd Rashin Lafiyar Abokin Su Tahir Aliyu Jangeru Nanma Sunyi Iya kokarin su Aduk lokacin da kaje zaka tarat dasu Suna debe kewa
Finally Dae Wannan karamar kungiya CE Amma Wallahi Suna Abubuwa Gwanin Sha'awa ...
Ina Maku Fatan kasancewar Ku A Tare damu a cikin Kungiyar
Watau
Hadakar kungiyoyin Matasan masu kokarin kawo cigaba a Garin Jangeru
Ina mai Baku shawara kuyi kokarin yin Applying aciki domin karfafa juna
Ina maku Fatan Alkhairi
Written ✍️
Amadin Ni
Abdurrahaman Abubakar Isani Jangeru
(Turakin Bazai)
Speaker OF JAYCA
Chairman Of MATASAN BAZAI
23/03/2024.