20/02/2020
Innalillahi wa"eennah illaihirraji"un
A Yaune Allah Yayiwa Yayan Mahaifina Rasuwa 'Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Bukatar Addu'ar ku Allah Ubangiji Yajikansa Da Rahama Yasa Aljannah Makoma Allah Yajikan Al'ummar Musulmi Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mucika Da Kyau Da Imani Allah Yakyauta Makwanci Ya Sayyadi