Ɗan Gwagwarmaya

Ɗan Gwagwarmaya The Struggle for Truth and Justice✅ Laƙabi Na Shine Ɗan Gwagwarmaya Mai Yaƙi Da Ƙarya Da Rashin Adalci A Cikin Al'umma. Allah Dafa Mana🤲

23/07/2025

Mai makon nasa muku a opay ai ya kamata na nuna muku hanyar da ake samu.

Suwaye suke tare dani a halin yanzu ❓

23/07/2025

Allah ya bani na baku...🤪😋

23/07/2025

Ikon Allah
Yanzu Sai An Ƙyallara Ido Anga Kana Iya Watsawa Kaji Tsaba Kake Mutum.
ZAMANI YAYI...

23/07/2025

Mutum 10 da s**a ruga yin like da comments su ajiye opay number ɗinsu.
A kafta😎

Bayan gazawar tsarin UTME, JAMB ta ba ɗalibai damar sake rubuta jarrabawa a Lagos da kudu maso gabas — amma ta bar Kano,...
23/07/2025

Bayan gazawar tsarin UTME, JAMB ta ba ɗalibai damar sake rubuta jarrabawa a Lagos da kudu maso gabas — amma ta bar Kano, Kebbi, Sokoto da sauran jihohin Arewa duk da sun fuskanci matsaloli mafi tsanani.

Abokina kuma Lauya A.A. Hikima ya aika da takardar FOI yana neman amsoshi:
• Jerin duk cibiyoyin CBT da s**a samu matsala
• Dalilin da yasa aka ware kudu kawai don sake jarrabawa
• Rahoton binciken fasaha akan matsalar
• Bayani kan kamfanonin ICT da s**a gaza
• Ƙorafe-ƙorafen ɗalibai daga Arewa
• Wa ya yanke wannan hukuncin wariya?

Adalcin da ya ware wasu, ba adalci ba ne.
Idan wasu sun samu dama ta biyu, to kowa ma ya cancanci irin wannan dama.



23/07/2025

Majalisa ta amincewa Tinubu ya ciyo bashin Naira Tiriliyan 31.5.

23/07/2025

Idan ka rubuta JAMB kuma ba ka amsa tambayoyi 10-15 ba a turanci, kuma ba a sake maka jarrabawar ba - gaya mana abunda ya faru a kwament ⬇️

- Dan Bello

DA ƊUMI-ƊUMI: Sowore Ya Maka Hukumar Ƴan Sandan Nijeriya A Kotu Kan Sace Masa GilashiDaga Muhammad Kwari WaziriTsohon ɗa...
23/07/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Sowore Ya Maka Hukumar Ƴan Sandan Nijeriya A Kotu Kan Sace Masa Gilashi

Daga Muhammad Kwari Waziri

Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa kuma ɗan gwagwarmayar kare haƙƙin ɗan adam, Omoyele Sowore, ya shigar da ƙara a kotu yana zargin wani jami’in ‘yan sanda da sace masa gilashin AI mai ƙayatarwa yayin zanga-zangar da aka gudanar a hedikwatar rundunar ƴan sanda da ke Abuja.

A cewar Sowore, jami’in wanda aka bayyana sunansa da "Victor", yana aiki ne a matsayin mai ɗaukar bidiyo na ƴan sanda a ƙarƙashin CSP Muyiwa Adejobi, ya sace gilashin ne da nufin su fitar da bayanan bidiyo da gilashin ke ɗauka.

Lauyan Sowore ya buƙaci a cafke jami’in tare da dawo da gilashin, yana mai cewa hakan ya nuna cin zarafi da amfani da iko ba bisa ƙa'ida ba.

Sowore ya bayyana cewa gilashin na da fasahar zamani da ke ɗaukar bidiyo da murya, kuma akwai muhimman bayanai da ke ciki dangane da yadda zanga-zangar ta gudana.

Ana ci gaba da sa ido kan yadda shari’ar za ta kaya.

23/07/2025

Sau da dama zakuga wasu sun samu jarabta daga mahaliccinsu amma sam Sabida gurɓacewar hankali da tunani ba'a duba cewa wannan ba halinsa bane jarabtace, wannan masifar sa dake saka talakan Najeriya babu shakka ba kowa Allah ya bawa damar daurewa ba.

Akwai abinda kana ji ko kana gani kasan matsin rayuwa ne yasa wani mutum aikata shi.

Allah yasa mu gama lafiya.

DA DUMI DUMI: Ƙasar Nigeria Tanada Arziƙin daya kamata Ace tafi kowacce ƙasa Samun cigaba a duniya, inji Ibrahim TraoreN...
23/07/2025

DA DUMI DUMI: Ƙasar Nigeria Tanada Arziƙin daya kamata Ace tafi kowacce ƙasa Samun cigaba a duniya, inji Ibrahim Traore

Nayi Mamaki Ace Kasar Qatar Tafi Kasar Najeriya Cigaba,Bayan Najeriya Itace Kasa Ta 5 A duniya Masu Yawan Matatun Manfetur

yace Lalle Najeriya Kodai Bata Samu Shugabanci na Gari Ba Ko Kuma tana Karkashin Mulkin Turawa Ne Shi ya Hanata Samun Cigaba.

Me Zaku Ce?

Allah ya fimu sanin mafi Alkairi A 2027
22/07/2025

Allah ya fimu sanin mafi Alkairi A 2027

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ɗan Gwagwarmaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ɗan Gwagwarmaya:

Share