Juta Prime Media

Juta Prime Media muhimman labaran Kano

Sponsored ABDULLAHI ABBAS YA KARƁI SHUGABAN APC LOYALISTS NA DUBAITsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi...
10/08/2026

Sponsored

ABDULLAHI ABBAS YA KARƁI SHUGABAN APC LOYALISTS NA DUBAI

Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya karɓi Shugaban APC Loyalists Forum na Dubai, Alhaji Abba Magashi, wanda aka fi sani da Sarkin Dubai, a wata ziyara ta musamman.

Ziyarar ta kasance wata dama ta ƙara ƙarfafa haɗin kai, zumunci da fahimtar juna tsakanin masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC, musamman ‘yan jam’iyyar da ke zaune a ƙasashen waje.

A yayin ganawar, Abdullahi Abbas ya yaba da wannan ziyara, tare da jinjina wa Alhaji Abba Magashi da sauran mambobin APC Loyalists Forum bisa irin ƙoƙari da gudunmawar da suke bayarwa wajen tallafa wa jam’iyyar APC da manufofinta.

Ya kuma bayyana cewa haɗin kan ‘yan jam’iyya da ci gaba da yin aiki tare shi ne hanya mafi dacewa wajen ƙarfafa APC da cimma manufofinta a matakai daban-daban.

Ziyarar ta ƙara tabbatar da muhimmancin haɗin gwiwa tsakanin ‘yan APC na cikin gida da ‘yan jam’iyyar da ke zaune a ƙasashen waje.

09/03/2026

Allah kyauta

Menene dalilin da yasa Pakistan ajiye kujerar shugabancin hukumar Alhazai ta kasa?
10/02/2026

Menene dalilin da yasa Pakistan ajiye kujerar shugabancin hukumar Alhazai ta kasa?

TIRƘASH: Sheikh Isah Ali Pantami Maƙaryaci Ne, Pantami Yana Fantama Ƙarya, Inji Hajiya Naja'atu Muhammad.Me za ku ce?
10/02/2026

TIRƘASH: Sheikh Isah Ali Pantami Maƙaryaci Ne, Pantami Yana Fantama Ƙarya, Inji Hajiya Naja'atu Muhammad.

Me za ku ce?

10/02/2026

Za muyi Giveaway, abinda mukeso kawai shi ne kuyi following da sharing wannan posting din, sai ku rubuta done a comment section

14/01/2026
Matemakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya DSP Barau I Jibrin Maliya ya gana da women leaders na kano ta Arewa.
05/11/2025

Matemakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya DSP Barau I Jibrin Maliya ya gana da women leaders na kano ta Arewa.

Address

Kuntau
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Juta Prime Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share