Ashiru Abdullahi business TV NIG

Ashiru Abdullahi business TV NIG ASHIRU GANJA ME FOR BELT ADDRESS K/RUWA MARKET LINE GINDIN GAWO HOP NO 358 WHATSAPP 08020933784

05/06/2025

Slm all my friends

A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, kamfanin ya ce sabon farashin da zai fara aiki daga Litinin ya biyo bay...
05/06/2025

A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, kamfanin ya ce sabon farashin da zai fara aiki daga Litinin ya biyo bayan alƙawarin da ya yi na rage raɗaɗin rayuwa ga ƴan Najeriya.

A baya dai, ana sayar da sumuntin na BUA ne kan Naira 5,000 zuwa 5,500 a faɗin ƙasar.

YANZU-YANZU: Shugaban Majalisar Dokokin Iran Mohammad Bagher Ghalibaf ya gana da shugaban majalisar wakilan Brazil Hugo ...
05/06/2025

YANZU-YANZU: Shugaban Majalisar Dokokin Iran Mohammad Bagher Ghalibaf ya gana da shugaban majalisar wakilan Brazil Hugo Motta a gefen taron majalisar dokokin BRICS karo na 11 da ake yi a kasar Brazil. 5/6/2025.

Ku hanzarta ku Shigo Jaridar👉 Gaskiyar Lammari kuyi Follow Kar ku bari komai ya wuce ku.

05/06/2025
04/06/2025

Yaufa munkomagona

Matashi Mustapha Pk mai shekaru 30 tare da amaryarsa Aunty Sameera mai shekara 45 jim kadan da Daurin Aurensu satin daya...
07/05/2025

Matashi Mustapha Pk mai shekaru 30 tare da amaryarsa Aunty Sameera mai shekara 45 jim kadan da Daurin Aurensu satin daya gabata. Allah ya basu zaman da zuriya dayyiba.

Wata majiya mai Tushe ta tabbatar da cewa jaruma Sadiya Gyale ce mace Mafi  farin jini fiye da kowacce jaruma a Masana'a...
07/05/2025

Wata majiya mai Tushe ta tabbatar da cewa jaruma Sadiya Gyale ce mace Mafi farin jini fiye da kowacce jaruma a Masana'antar Kannywood domin an tabbatar da cewa jarumar ta Samu Tarin masoya tun kafin fitar film dinta na farko.

Jarumar tashigo da kafar dama tare da samun ta gomashi a gurin Mutane tun daga lokacin da aka fara lika poster film din (Gyale) tun kafin Shirin ya fita Shirin yafita ta Kwamushe zuciyar Mutane.

Duk da jarumar ta shigo Masana'antar lokacin da take dauke da manyan Jaruman da s**ayi kaka gida Amma Hakan Bai hanata Kai Labari ba, Fina-finan Jarumar da s**a kasance na karshe-karshe Suma sunyi Nasara.

Idan ban manta ba film da karshe da jarumar tafito a cikin shine (Aci Bulus)tare da Adam Zango da Hadiza Gabon, jarumar tayi Yar karamar fitowa a cikin Shirin tun daga lokacin bamu sake ganinta a film ba.

Shin zaku iya tunawa da sunan Shirin da aka dauki Wannan hoton?

# ansamiwannan labarin daga S D W news

Address

K/Ruwa Market
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashiru Abdullahi business TV NIG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share