24/09/2025
Ku kasance Baki Acikin Gadan Duniya
Sannan Kuriki Masallatai Su zamo muku Dakuna
Ku sabawa zuciyarku Da Jinkai Da Taushi
Ku yawaita Zurfin Tunanin Da yawan Kukaka Dan tsoron Allah
Kada kubar Soye soyen Zuciya Ya raba kawunanku
Kuna Gina Inda Baza ku Zauneshiba!
Kuna Tara Dukiyar Da Baza ku iya Cinyetaba!
Kuna Burace buracen Abin da Baza ku riske shiba!
Allah kabarmu Kana'a
Hasin Yazo Acikin Jami'ussagir juz'i na 2 Shafi na 298 Hadisi na 6433