Sautofa tv

Sautofa tv SHAREEF AKIBU USMAN TOFA

20/01/2025
26/06/2024
Allah Dan Darajar Annabi muhammad 💞 S A W Dan Darajar Sahabbansa Dan Darajar Ahlayansa Dan Darajar Manyan Bayin Allah Al...
06/11/2022

Allah Dan Darajar Annabi muhammad 💞 S A W Dan Darajar Sahabbansa Dan Darajar Ahlayansa Dan Darajar Manyan Bayin Allah Allah Dan Darajar Sidi Abdulqadir Jilani Ya Allah Ka Hadakan Yayan Mallam Kabara Allah Wanda Ya Kasance Shedanin Cikinsu Allah Ka Shiryeshi Inyanada Rabo Allah Inkuma Akasin Haka Allah Ka Gaggauta Futar Musu Dashi Allah kasa S**asance K**ar Yanda Mallam Kabara Yake Allah Duk Wanda Zai Kasance Zai Kawo Musu Wata Matsala Bayan Hadinkansu Allah Karka Bashi Nasara Allah Duk Wanda Ya kasan Ce Baya Qaunar Haka Allah Ka Kauda Manashi Allah Ka Bamu Nasara Akan Abokan Gabar mu Allah Duk Wanda Baya Qaunar Ganin Ci Gabammu Allah Ka Kauda Mana shi

A Karshe Kuma Innaiwa Kowa Fatan Alkairi Allah Ka Cire Mana Abunda Yake Damun mu Nadaka Girman Kai Da San Mulki Dan Wayannan Abun Guda Biyu Suna Daga Cikin Muhimman Abubuwan Da S**a Shigar DAMU Wannan Halin Da Muke Ciki

SANNAN KUMA DAN ALLAH INDA NAI KUSKURE A GYARAMIN DAN NI JININ ADAMU NE BANHUCE HAKAN BA

ALLAH YASA MUDACE

MALLAM KABARA Uba Ga Duk Wanda Yake Amsa Sunan Shi Ba Qadirene
25/09/2022

MALLAM KABARA

Uba Ga Duk Wanda Yake Amsa Sunan Shi Ba Qadirene

SAKON TA'AZIYYA DAGA DARUL QADIRIYYA TOFA.MUNAI WA MAULANA MALAM KABARA DA MAL Abubakar Wahada Abdullahi TA'AZIYYAR  MAH...
21/09/2022

SAKON TA'AZIYYA DAGA DARUL QADIRIYYA TOFA.

MUNAI WA MAULANA MALAM KABARA DA MAL Abubakar Wahada Abdullahi TA'AZIYYAR MAHAIFI GA BABBAN HADIMI GA MAULANA MALAN KABARA (Mal Abubakar wahada )

DAFATAN ALLAH YA GAFAR TAMAI YAYI MASA RAHAMA DANDARAJAR ANNABI MUHAMMAD S A W

ALLAH YABADA HAKURIN RASHIN SA 🤲🏽🤲🏽🤲🏽

To Duk Wanda Ya Kasance Annabi Muhammad ﷺ💓Shine Abun Ko yinsa To Kai Awa Zakace Zakaga Bayansa Kai Kasan Allah Baze Taba...
21/09/2022

To Duk Wanda Ya Kasance Annabi Muhammad ﷺ💓Shine Abun Ko yinsa To Kai Awa Zakace Zakaga Bayansa Kai Kasan Allah Baze Taba Bariba

Mal Galadima Halabi Allah Ya Kara Tabbatarma Da Farin Ciki A Rayuwar Ka Allah Kuma Ya Baka Nasara Akan Duk Wanda Ya Kasance Yana San Ganin Bayanka Allah Yani Santaka Da Duk Wanda Ya Kasance Bayasan Ganin Cigaban Ka A Rayuwa🤲🏽

To In Banda Ma Mutun Butulu Wacce zaigi Gaskiya Ya K**a Qarya

Allah Mu Ka Barmu Tare Da Mal Galadima Halabi Halabi Wanda Duk Inda Aka Sanshi Badai A Fadi Aibunsaba kuma Mu mun Sheda Hakan

Allah Ya Baka NARASA ✊🏻

Bacin Raina Da Bagin Cikina Kullun Shine Rashin Ganin Ka S A W  Da Rashin Ziyartar Inda Kake Ya Mafificin Soyuwata. Alla...
18/09/2022

Bacin Raina Da Bagin Cikina Kullun Shine Rashin Ganin Ka S A W Da Rashin Ziyartar Inda Kake Ya Mafificin Soyuwata.

Allah Kasan Bugatuna Kuma Nasan Zaka Cika min Su Allah Kabarmu Da Annabin Rahama🤲🏽

𝐌𝐀𝐔𝐋𝐀𝐍𝐌𝐔 𝐋𝐀𝐌𝐀𝐑𝐈𝐍𝐊𝐀 𝐃𝐀 𝐁𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐒𝐀𝐘𝐘𝐈𝐃𝐈        𝙽𝙰𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝙽𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙽𝙴              (𝐁𝐀 𝐁𝐀’𝐀𝐁𝐀)       𝚃𝙰𝙳𝙰𝚁𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰...
24/07/2022

𝐌𝐀𝐔𝐋𝐀𝐍𝐌𝐔 𝐋𝐀𝐌𝐀𝐑𝐈𝐍𝐊𝐀 𝐃𝐀 𝐁𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐒𝐀𝐘𝐘𝐈𝐃𝐈

𝙽𝙰𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝙽𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙽𝙴
(𝐁𝐀 𝐁𝐀’𝐀𝐁𝐀)

𝚃𝙰𝙳𝙰𝚁𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙲𝙴
(𝐌𝐀𝐒𝐔 𝐆𝐀𝐁𝐀)

𝚃𝙰 𝙵𝙸𝚈𝙰𝚁 𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄𝙱𝙰𝙲𝙴
(𝐁𝐀 𝐁𝐀’𝐀𝐁𝐀)

𝚃𝚂𝙰𝚁𝙰𝚁 𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙲𝙴
(𝐌𝐀𝐒𝐔 𝐆𝐀𝐁𝐀)

𝙼𝚄𝚁𝙽𝙰 𝙼𝚄𝙺𝙴 𝙳𝙰 𝚂𝙰𝙼𝚄𝙽
𝙼𝙰𝚄𝙻𝙰𝙽𝙼𝚄 𝚂𝙰𝚈𝚈𝙸𝙳𝙸

𝐌𝐀𝐔𝐋𝐀𝐍𝐌𝐔 𝐋𝐀𝐌𝐀𝐑𝐈𝐍𝐊𝐀 𝐃𝐀𝐁𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐒𝐀𝐘𝐘𝐈𝐃𝐈

𝚈𝚊𝚖𝚖𝚊 𝙳𝚊 𝙳𝚊𝚛𝚞𝚕 𝚀𝚊𝚍𝚒𝚛𝚒𝚢𝚢𝚊 𝙺𝚊𝚋𝚊𝚛𝚊  𝙰𝚜𝚑𝚎 𝙰𝚗𝚠𝚊𝚝𝚜𝚎.❌🤣𝚆𝚊𝚗𝚍𝚊 𝚈𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚊 𝚈𝚊𝚌𝚎 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚢𝚊 𝚔𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚊𝚋𝚊𝚗𝚜𝚊 ‼️ 𝙳𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚒𝚗 𝙳𝚊 𝙰𝚔𝚊𝚒 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚈𝙰𝚂𝙰𝙽...
23/07/2022

𝚈𝚊𝚖𝚖𝚊 𝙳𝚊 𝙳𝚊𝚛𝚞𝚕 𝚀𝚊𝚍𝚒𝚛𝚒𝚢𝚢𝚊 𝙺𝚊𝚋𝚊𝚛𝚊 𝙰𝚜𝚑𝚎 𝙰𝚗𝚠𝚊𝚝𝚜𝚎.❌🤣

𝚆𝚊𝚗𝚍𝚊 𝚈𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚊 𝚈𝚊𝚌𝚎 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚢𝚊 𝚔𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚊𝚋𝚊𝚗𝚜𝚊 ‼️


𝙳𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚒𝚗 𝙳𝚊 𝙰𝚔𝚊𝚒 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚈𝙰𝚂𝙰𝙽 𝙷𝚊𝚔𝚊 𝚉𝚊𝚝𝚊 𝙵𝚊𝚛𝚞 𝚃𝚘 𝚈𝚊𝚗𝚣𝚞𝚗 𝙳𝚊𝚒 𝚀𝚞𝚛𝚞𝚗𝚚𝚞𝚜

𝙳𝚊𝚖𝚊 𝙰𝚒𝚔𝚒𝚗 𝙰𝚕𝚔𝚊𝚒𝚛𝚒𝚗𝚎 𝙰𝚔𝚎 𝙵𝚊𝚛𝚊𝚠𝚊 𝙳𝚊 𝙱𝚒𝚜𝚖𝚒𝚕𝚕𝚊 𝙸𝚍𝚊𝚗. 𝙰𝚗𝚐𝚊𝚖𝚊 𝙰𝚌𝚎 𝙰𝚕𝚑𝚊𝚖𝚍𝚞𝚕𝚒𝚕𝚊

𝙰𝚖𝚖𝚊 𝙱𝚊 𝙳𝚊𝚑𝚊𝚔𝚊 𝙰𝚔𝚊 𝙵𝚊𝚛𝚊𝚋𝚊 𝚂𝚑𝚒𝚢𝚊𝚜𝚊 𝙱𝚊𝚣𝚊 𝚊 𝙶𝚊𝚖𝚊 𝙳𝚊 𝙷𝚊𝚔𝚊𝚋𝚊 🤪🤪🤪

Ci Naka Na Ci Nawa Ba Rowa Bace Amma Hausawa Sunce Mugun Zamane Indai Allah Ya H**e min Banga Abinda Zaka Tambaya Na Han...
18/07/2022

Ci Naka Na Ci Nawa Ba Rowa Bace
Amma Hausawa Sunce Mugun Zamane

Indai Allah Ya H**e min Banga Abinda Zaka Tambaya Na Hanakaba Saidai Idan Bana Dashi

Allah kagara Rofa Mana Asiri Duniya Da Lahira

Address

Kano

Telephone

+2349023427305

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautofa tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sautofa tv:

Share