28/08/2025
Alhamdulillah π€© Maulana Peace Ambassador Sheikh Abdulqadir Jiyali Munshid Ya Samu Ziyartar Kasar Misra Inda Aka Karramamu Da Bashi Ijazar Darikar Sammaniyyah Daga Hannun Sheikh Mahmud Shehil'fatiy Sheikh Qaribullah Dan Uwan Shehu Hassan Kuma Kawun Shehu Muhammad, Muna Fatan Allah Ya Rika Allah Ya Kara Daga Darajaππ½.