Shaikh abba zawa'i -saminu

Shaikh abba zawa'i -saminu لتبين للناس ما نزل إليهم.
وما يعقلها إلا عالمون.
وما يذكر إلا أولاالباب.

03/09/2026

Ishriniyya zama na 2

Ranar Alhamis 21-R-Awwal-1448=03-09-2026

15/04/2026

Assalamu alaikum insha'Allah gobe za,adawo makaranta

15/02/2026

Taron Bude masallaci

Assalamu Alaikum Warahmatullah.A madadin malaminmu Shaikh mal Abba zawa'i kwamitin wannan makaranta mai albarka ya na mi...
14/02/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah.
A madadin malaminmu Shaikh mal Abba zawa'i kwamitin wannan makaranta mai albarka ya na miƙo budaddaiyar gayyata zuwa ga yan uwa musulmi ta bude wannan masallaci ƙarƙashin jagorancin malamin.

Rana : Lahadi 15/02/2026
Lokaci: 12 na Rana
Wuri: Harabar masallaci Dake gate 10 unguwar Bajallabe bayan permanent site na Northwest University Kano state

Dafatan Allah ya bada ikon Halarta ya ƙarawa Malamin Albarka da Ikhlasi Amin.

06/02/2026

Assalamu alaikum Yan uwa dalibai insha'Allah makaranta sai ranar Alhamis sakamakon uziri da Malam yake dashi

Address

Marmara Street
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shaikh abba zawa'i -saminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category