Arewa Crypto News

Arewa Crypto News Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Crypto News, Media/News Company, Kano.

Italiya🇮🇹 za ta sanya harajin ribar crypto a kashi 26% daga 2023.     Portugal har yanzu ita wadda tafi kowacce kasa. A ...
01/12/2022

Italiya🇮🇹 za ta sanya harajin ribar crypto a kashi 26% daga 2023.

Portugal har yanzu ita wadda tafi kowacce kasa. A 2023 baxaku biyan haraji na crypto ba shekara guda daga fiat to fiat.

Sam Bankman-Fried ya ce FTX US yace yanxu  "komai yayi daidai" kuma "za a iya buÉ—e withdraw a yau."
01/12/2022

Sam Bankman-Fried ya ce FTX US yace yanxu "komai yayi daidai" kuma "za a iya buÉ—e withdraw a yau."

Sam Bankman-Fried ya ce yana da dala $100,000 ne kawai a asusun ajiyarsa na banki, in ji rahoton Axios.
30/11/2022

Sam Bankman-Fried ya ce yana da dala $100,000 ne kawai a asusun ajiyarsa na banki, in ji rahoton Axios.

Kwamitin kula da harkokin kudi na majalisar dokokin Amurka (SEC) ya sanya ranar 13 ga watan Disamba mai zuwa kan ci gaba...
30/11/2022

Kwamitin kula da harkokin kudi na majalisar dokokin Amurka (SEC) ya sanya ranar 13 ga watan Disamba mai zuwa kan ci gaba da sauraron shari'ar FTX.

'Yan majalisar wakilai za su yi nazari kan rugujewar FTX da kuma dalilan das**a kawo rugujewar.

Yanzu-yanzu FTX hacker ya tura BTC 255 Wanda kimarsa takai dala milliyan hudu da dugo daya ($4.1M) zuwa OKX exchange.
29/11/2022

Yanzu-yanzu FTX hacker ya tura BTC 255 Wanda kimarsa takai dala milliyan hudu da dugo daya ($4.1M) zuwa OKX exchange.

Cardano yakara walet address sama da 100,000 a cikin Nuwamba duk da halin da akeciki na rugujewar FTX .
28/11/2022

Cardano yakara walet address sama da 100,000 a cikin Nuwamba duk da halin da akeciki na rugujewar FTX .

Yanzu-yanzu 127,351 BTC (Mai darajar $ 2 biliyan) akayi transfer daga Binance zuwa wata wallet daba a santaba.
28/11/2022

Yanzu-yanzu 127,351 BTC (Mai darajar $ 2 biliyan) akayi transfer daga Binance zuwa wata wallet daba a santaba.

Mt. Gox Bitcoin ya motsa. An sake motsa Bitcoin mai shekaru bakwai a matsayin walet ɗin crypto dake da alaƙa da mummunan...
24/11/2022

Mt. Gox Bitcoin ya motsa.

An sake motsa Bitcoin mai shekaru bakwai a matsayin walet ɗin crypto dake da alaƙa da mummunan hacking da akayiwa Mt. Gox ya fara motsawar kuɗi. Kusan 10,000 BTC, wanda ya kai kimanin dala miliyan 167, an koma ga masu karɓa biyu da ba a tantance ba. An aika 65 BTC zuwa HitBTC 'yan sa'o'i da s**a wuce.

Binciken Coinbase ya tabbatar kashi 62% na masu saka hannun jari sun karu a cikin watanni 12 na shekarar nan.
24/11/2022

Binciken Coinbase ya tabbatar kashi 62% na masu saka hannun jari sun karu a cikin watanni 12 na shekarar nan.

Sam Bankman-Fried ya tabbatar da cewa zai yi magana a taron NYTimes DealBook mako mai zuwa.
24/11/2022

Sam Bankman-Fried ya tabbatar da cewa zai yi magana a taron NYTimes DealBook mako mai zuwa.

Grayscale yana riƙe da 635K BTC kamar yadda Coinbase Custody ya bayyana hannun jarisu.      Biyo Bayan rashin tabbas na ...
21/11/2022

Grayscale yana riƙe da 635K BTC kamar yadda Coinbase Custody ya bayyana hannun jarisu.

Biyo Bayan rashin tabbas na kwanan nan game da makomar Grayscale Bitcoin Trust, abokin tarayya kuma mai kula ajiyarsu wato Coinbase ya fitar da rahoto da ke bayyana kadarorin da aka gudanar a madadin Grayscale Bitcoin Trust.
Bitcoin da ke hannun amintaccen yana da ƙima a kusan dala biliyan 10$ a halin yanzu. A tsayin kasuwar tana sama, adadin zai kasance kusa da dala biliyan 43.8. Har ila yau, Grayscale yana riƙe da 3,056,833 ETH wanda aka kiyasta akan $ 3.3 biliyan a cikin Greyscale Ethereum Trust. Dukansu BTC da ETH kuma ana gudanar da su a cikin ƙananan kuɗi a cikin Asusun Grayscale Digital Large Cap .

Bitcoin yayi Kasa da $16,000 yanxu haka.
21/11/2022

Bitcoin yayi Kasa da $16,000 yanxu haka.

Address

Kano
700282

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Crypto News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Crypto News:

Share