Gawuna Fucus 2023

Gawuna Fucus 2023 F2 computer institute no. 1 opposite jaen special primary school

19/05/2025
MashaAllah🙏🙏wa sulhu Khairr
07/11/2022

MashaAllah🙏🙏wa sulhu Khairr

Da Yamma cin nan Kungiyar United Mandate For Qualitative leadership and youth’s Development kar kashin Shugaban cin Mala...
14/10/2022

Da Yamma cin nan Kungiyar United Mandate For Qualitative leadership and youth’s Development kar kashin Shugaban cin Malam Abubakar Sadiq Garba da kuma Khalifah Ibrahim s**a zauna da wakilin dan Takarar Gwamnan Kano a Jama’iyar APC Dakta Nasir yusuf Gawuna Khadimul da’awatul islamiyya Malam Uba Danzainab a inda kungiyar taba da tabbacin narke wa Gaba daya dan Tallata Takarar Gawuna Wakili na Gari tunda manufar kungiyar Gawuna Foundation tazo daya da irin manufofin su na taimaka wa Marayu da marasa galibu kungiya ce data kunshi Attajirai, Malaman Jami’a, Ma’aikata na sassa daban daban da Kuma y’an siyasa cikin su har da y’an Kwankwasiyya da muka rabauta dasu. Sune Alhaji Shehu Magashi Sakataren Hajj camp da malam Bello Mukhtar. anyi aduo’i da fatan samun nasara Kuma nan bada jimawa ba zasu yi bikin rabawa Marayu admission letter na Makarantar Ko yon aikin kiwon lafiya da ake saran Gayyatar mai Girma dan takara ya kaddamar.

Aashehu
Secretary
14th October 2022

12/09/2022

Address

Kano
7000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawuna Fucus 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share