16/08/2024
*MENENE SUPPLEMENT*
_SMART SUPPLEMENTS_
Nasan dayawa wadansu nason şu san menene supplements
SUPPLEMENTS wasu magunguna ne da s**a kunshi sinadaran da jikin Dan adam yake buqata kamar su Vitamins C,D,E, thiamine vit.B1, Riboflavin vit.B2, Niacin vit.B3, Vitamin B6, Folic Acid, Vitamin B12, Pantothenic Acid, Magnesium, Iron, Zinc, Manganese, Selenium, chromium, Iodine, copper and lot more wadan nan sinadarai ne da jikin Dan Adam yake buqata yau da kullun rashin wainan sinadarai yana sa jiki rashin kuzari, lalacewar garkuwar jiki, dusashewar hasken fatar Dan Adam kuma wannan sinadarai ana samo sune ta hanyar tsirai, yayan itatuwa, kifi, nama, kwai, da makamanta irin wainan ko mutum na cin abinci me Gina jiki ba lallai bane ya zamana ya samesu baki dayan su ba,wanan dalilin ne yasa masana ilimin tsirai da abincin da Dan Adam ke ci s**ayi bincike s**a gano tabbacin jikin Dan Adam na da buqatar wainan sinadarai,cikin hikimar su s**a gano yanda zai zamana Dan Adam ya samu wainan sinadarai cikin sauqi shine s**a qirqiro da dabarar mayar da sinadaran nan
Smart Supplement and skin care