07/04/2023
HUKUNCIN MAI WASA DA SALLAH BIYAR TIN DUNIYA
1 Za a debe Albarka a rayuwarsa
2 Za a gusarda K**a ta mutanen kwarai a fuskarsa
3 Dukkanin wani aiki da zai aikata Allah
bazai bashi ladaba
4. Baza a daukaka ADDU arsa zuwa samaba
5 Baya daga cikin ADDU AR salihan bayi.
UQUBA UKU LOKACIN MUTUWARSA ITACE
1 Zai mutu matsiyaci
2 Zai mutu yanajin yunwa
3 Zai mutu yanajin kishi.
Kuma Koda za a bashi ruwan koramun duniyar nan bazai masa maganin kishinba.
UQUBA UKU ACIKIN KABARINSA ITACE
1.Za a kuntata masa KABARINSA har sai hakar karinsa ya hade da daya 6arin hakarkarin
2. Za a sakamasa garwashin wuta acikin KABARINSA yay ta juyawa aciki dare da rana.
3 Za a sako masa wata macijiya acikin KABARINSA Mai suna (SHUJA UL AQRA U)
Daga cikin macizan wuta idanunta na
wutane farcenta Kuma na baqin karfene
tsawon farcenta daya tsawon tafiyar wuni
dayane
Zata yiwa mamaci magana,maganartata
kamar tsawa takezatace :Uban gijina ya
umarceni Danai ta saranka tun lokacin sallar
safiya har azahar,
Daga sallar azahar har la asar
Daga sallar la asar har magariba
Daga sallar magariba har Isha I
Daga sallar Isha I har safiya
Duk Sara daya zai nutsa cikin kasa Ana yimai
azaba har bazai gushe anayimai azababa
har tashin kiyama.
UQUBA UKU LOKACIN FITOWARSA DAGA
KABARINSA ITACE
1. Hisabi Mai tsanani
2. Fushin ubangiji
3. Shiga wuta
Inna lillahi wa Inna ilaihir Raji un Allah ya
bamu Ikon kiyaye sallah
Dan Allah katurawa group ko friends Dinka
domin su farka
Kasani manzo. Allah {saw}yace mutum daya
yashiryu ta dalilinka yafi abaka jajayen rakuma
Karka gajiya wajen yiwa addininka hidima
K**ar yadda aka turomaka kaima katurawa
wasu su amfana