
03/04/2025
Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba kabir Yusuf ya karbi bakwancin Tawagar mai Martaba Sarkin Rano Ambasada Dr. Muhammad isa Umar a fadar Gwamnatin jihar Kano inda s**a zo domin gabatar da gaisuwar barka da sallah ga Mai Girma Gwamna da Gwamnatinsa da Al’ummar jihar Kano.