Matawallen Gwagwarwa DAILY update

Matawallen Gwagwarwa DAILY update Kano madinata

2024 has started today Monday ! I can't stop telling God thank you,I believe it will be very serious and busy year, insh...
01/01/2024

2024 has started today Monday ! I can't stop telling God thank you,I believe it will be very serious and busy year, insha Allah it will be better than the previous years...
Allah yasa mun shigo a sa'a tare da tsawon Rai.

Shidin Matawallen garin Gwagwarwa ne,kuma sardaunan matasan arewa,mai jiki duka tsokar kwankwasiyya.Allah ya kara lafiya...
10/10/2023

Shidin Matawallen garin Gwagwarwa ne,kuma sardaunan matasan arewa,mai jiki duka tsokar kwankwasiyya.

Allah ya kara lafiya MATAWALLE👍🏻 ya kawo babban rabo.

Matawallen Garin GwagwarwaYana daya daga cikin yan siyasar da ba magana suke ta yanki ko yarona ko dan waneneba a a kull...
05/10/2023

Matawallen Garin Gwagwarwa

Yana daya daga cikin yan siyasar da ba magana suke ta yanki ko yarona ko dan waneneba a a kullun burinsa ganin cigaban matasa kullun fatansa yaga al'umma tacigaba, bantabaji yace kabarshi zaifado hannuna dan yayiwa mutum muguntaba kullun burinsa allah ya bashi damar da zai kauda talauci a tsakanin al'umma,

In kasanshi kasan halinsa inbakasanshiba kaje kanemi sani akansa kullun kofarsa abudetake dan ganin ya sharewa mutane hawayan idanunsu, Barr Muna addu'ar allah yasa jinkiri yazamarma alkhairi allah yasa kaga inda damatake ka taimakesu ka taimaki yaransu

Dan tsokace akan yan siyasarmu na nassarawa halinka kamanninka abinda kake aikatawa mukasani shi zamuyima adalci akansa, inkagani bakaji dadiba to kayi hakuri ka gyara mu'amalarka 👌

ALHAMDULILLAHKaro nafarko da wani Dan siyasa ya jagoranci    Dan kawowa yankin cigaba Mai dinbin yawaHaqiqa munyi dace d...
02/10/2023

ALHAMDULILLAH

Karo nafarko da wani Dan siyasa ya jagoranci

Dan kawowa yankin cigaba Mai dinbin yawa

Haqiqa munyi dace da samun matashi Mai kishin Al,ummah wato Amb Barr Alh Ibrahim Isah Aliyu Matawallen Garin Gwagwarwa Sardaunan Matasan Arewa Allah yaqara baka kariya daga sharrin masu sharri

Hon Hassan Hussain wakilin da yayi Abun da ba,a taba yiba acikin kwana 100 Muna godiya bisa Albishir dakai Mana na kawowa yankin cigaba Mai dinbin yawa Allah yaqara riqo da hannayan ka yabaka kariya daga Yan bani na iya aduk inda suke member

Sarkin Yakin Barr Gwagwarwa

02/10/2023

Assalamualaikum warahmatutllah
Yan uwa barkanmu da warhaka
Muna yiwa kowa fatan alkhairi

RAMADAN KAREEM  MUBARAKI extend my warmest greetings and congratulations to all Muslim faithful in the Kano state as we ...
26/03/2023

RAMADAN KAREEM MUBARAK

I extend my warmest greetings and congratulations to all Muslim faithful in the Kano state as we observe the holy month of Ramadan..
"" Matawallen Gwagwarwa

Ramadan is a period of spiritual reflection, self-discipline, and devotion for Muslims in the faithful world. It is a time to deepen our faith, strengthen our bonds with our families and communities, and renew our commitment to serving others.

As we observe this auspicious month, let us reflect on the teachings of Islam, which call for compassion, generosity, and love for one another. Let us also use this opportunity to pray for our state and the country at large, for peace, progress, and unity.

I want to assure KANAWA that as we are Elected, I will work towards promoting peaceful coexistence, development, and progress in our community.
""" Abba Gida-Gida

Once again, I wish all Muslim faithful a blessed Ramadan Mubarak. May Allah accept our fasts, prayers, and good deeds and bless us all abundantly..

Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu Gwagwarwa🙏
RAMADAN KAREEM MUBARAK

Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu ( Matawallen Gwagwarwa ) ya karbi Takardar K**a aiki a Matsayin DARAKTAN MATASA Na Karamar h...
31/01/2023

Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu ( Matawallen Gwagwarwa ) ya karbi Takardar K**a aiki a Matsayin DARAKTAN MATASA Na Karamar hukumar Nassarawa, daga hannun Jakadan zaman lafiya Amb Yusuf Ogan Boye

(DIRECTOR YOUTH MOBILIZATION) Na ‘dan takarar Shugaban Kasa da Gwamna na Jam’iyyar NNPP Na jahar kano...

Congratulations one's Again !!!!

Bauchi tadau harami, Allah yasa muyi taro lafiya mugama lafiya Allah yabaiwa kwankwaso da NNPP nasara a zabe mai zuwa.
12/01/2023

Bauchi tadau harami, Allah yasa muyi taro lafiya mugama lafiya Allah yabaiwa kwankwaso da NNPP nasara a zabe mai zuwa.

Alhamdulillah. Jagora Kwankwanso zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a shiyoyi uku (3) a cikin kwana shida (6) ga jerin ...
12/01/2023

Alhamdulillah.

Jagora Kwankwanso zai ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a shiyoyi uku (3) a cikin kwana shida (6) ga jerin garuruwan da shiyoyin.

(1) Thursday Northeast Bauchi State. 12-01-2023.

(2) Saturday Northwest Kaduna State. 14-01-2023.

(3) Monday North-Central Lafiya Nasarawa State.

Allah ya bamu sa'a 🤲🏾

NNPP Adalci 🍉 🍊 🍌 🍍 🍎 🍏 🥕 🍐

30/12/2022

رَبَّنَا آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً وَفِي الآخِرَةِ حَسَنَةً وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ

Jumma’at Mubarak!

A madadin Mai Girma Jagora Sen Rabi'u Musa Kwankwaso , PhD, FNSE, Engr Abba Kabir Yusuf ( Abba Gida-Gida ) da Tsohon Dan...
28/12/2022

A madadin Mai Girma Jagora Sen Rabi'u Musa Kwankwaso , PhD, FNSE, Engr Abba Kabir Yusuf ( Abba Gida-Gida ) da Tsohon Dan Takararmu na Majalisa Tarayya Amb Barr Ibrahim Isah Aliyu ( Matawallen Gwagwarwa ) yana farin cikin gayyatar ku daurin auren kannensa wanda za'a K**ar Haka

*Rana:: Sunday 1/1/2023

*Lokaci :: 10:30 am na safe

*Wurin Haduwa :: Family House Alh Isa Aliyu House Layin Bori Gwagwarwa kusada yankaji (Roman)

*Wurin Daurin Auren;;
1) Babban Gida Gwagwarwa
2) Alh Isa Aliyu Resident L/ Bori

Allah ya bada damar hallarta Amin. Ga wanda bazasu samu dama ba, muna rokan addua ga ma'auratan.

A yau Lahadi 27-03-2022  tsohon dan Takarar gwamnan kano na 2019 a jam'iyyar PDP Engr. Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa ...
27/03/2022

A yau Lahadi 27-03-2022 tsohon dan Takarar gwamnan kano na 2019 a jam'iyyar PDP Engr. Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo s**a dangwarar da shahadar jam'iyyar PDP kuma s**a karbi shahadar NNPP mai alamar kayan marmari.

Muna fatan Allah yasa hakan yazama silar Nasarorinmu adukkan matakai.

2023: Barrister, A Man Who Understands The Yearnings Of His People By Halima Abubakar Giginyu***I know a man who believe...
15/03/2022

2023: Barrister, A Man Who Understands The Yearnings Of His People
By Halima Abubakar Giginyu
***
I know a man who believes that life is meaningful not because of the quantity of our substance but by the substance of quality people around us.

I know a man driven by purpose, a man who understands the yearnings of his people.

I know an achiever, I know a leader, selfless, determined and people-minded.

I know a man, I know Hon Barr Ibrahim Isah Aliyu , a man ready to serve the interest of his people.

Life is not a product of our circumstances but of the choices we make.

Those driven by purpose achieve far greater results than those driven by survival.

Let’s make the right choice today. The choice that’s not propelled by survival but by the need to rewrite the future, of generations yet unborn.

I stand for purposeful, quality and productive representation.

I stand with Matawallen Garin Gwagwarwa for Reps Nassarawa Fed constituency come 2023

Sabuwar Jam'iyya (NNPP),Sabuwar Murya, Sabuwar Hanya!

is the Answer

Alhamdullah!!!Kai Tsaye Daga Garin Gwagwarwa Wajan Saukar Al'qur'ani Mai Girma na makarantar MADARASATUL IMAM MALIK LITT...
12/03/2022

Alhamdullah!!!

Kai Tsaye Daga Garin Gwagwarwa Wajan Saukar Al'qur'ani Mai Girma na makarantar MADARASATUL IMAM MALIK LITTAH FIZUL QUR'AN,YANKURA GWAGWARWA.

Yayin da Hon Barr Ibrahim Isah Aliyu Gwagwarwa ya Basu gudun muwar Naira Dubu dari( #100,000,00)cash

Ubangiji Allah yasa a dauka a mizani

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matawallen Gwagwarwa DAILY update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Matawallen Gwagwarwa DAILY update:

Share