
07/05/2025
Gwamantin Jihar Borno ta Haramta Siyar da Barasa a fadin Jihar.
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayar da umarnin dakatar da sayar da Barasa da sauran kayan maye a birnin Maiduguri da kewaye, yana mai zargin wasu jami’an tsaro da hannu a yaduwar laifuka da munanan dabi’un a tsakanin al’umma. Farfesa Zulum ya bayyana haka ne a jiya Tala...