SABON GARI NEWS

SABON GARI NEWS Domin samun ingantattun labarin da Rahotannin faɗin duniya cikin harshen Hausa.

03/04/2025

Ƴan uwa Almajiran Sheikh Ibraheem Zak-zaky (h) na Zariya da kewaye kowa ya tuntuɓi majiyarsa akwai saƙo.

Aliiy Usman Nayara

"Anata kiran cewa Mujahidai mujahidai, To Mu bazamu kira kanmu da Mujahidai ba, Wa'incan dake jikin banan nan (ya juya b...
02/04/2025

"Anata kiran cewa Mujahidai mujahidai, To Mu bazamu kira kanmu da Mujahidai ba, Wa'incan dake jikin banan nan (ya juya baya ya nuna Gwarazan da ake saka hotonan su a jikin Bana) ne Mujahidai, Domin su sun cika nasu Alkawarin, sai dai su zamar mana abin koyi a haqiqanin gaskiya Shahidi shine Mujahidi".

_____Shahid Kabiru Usman Muhammad (KB Sars) a wajin Taron Mujaheedun Day da aka gudanar na bikin Abokinmu Haruna Shu'aibu Comanda a garin Zariya.

📝Mudeer ɗin Girgiza Halara Aliiy Usman Nayara

HOTONA: Yadda aka gudanar da Maulidin Sayyida Zahra (As) wanda yar uwa Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (h) Waseela Abd...
07/01/2025

HOTONA: Yadda aka gudanar da Maulidin Sayyida Zahra (As) wanda yar uwa Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (h) Waseela Abdul-aziz Kore ta saba shiryawa duk shekara.

Daga__ Mudeer din Girgiza Halara Aliiy Usman Nayara

ALHAMDULILLAH.........................Bayan kwashe shekaru hudu (4) muna karatun muqaddima a Hauzatul Imamil Jawad (As) ...
02/11/2024

ALHAMDULILLAH.........................

Bayan kwashe shekaru hudu (4) muna karatun muqaddima a Hauzatul Imamil Jawad (As) Electronic (online) dake Najaful Ashraf, wacce take karkashin Marja'i Babba Samahatush-Sheikh Muhammad Yakubi (Dz) a bisa kulawa da taimakon mumassil dinsa a Nigeria Ash-Sheikh Sayyid Shu'aibu Muhammad Sani Zaria, Allah yayi mun kammala kuma an sharrafamu da sheda (Certificate) na kammalawa.

Malamanmu dake nan gida Nigeria tare damu sunyi tashrifunmu wajen halarta taron walimar da muka shirya don nuna godiyarmu ga Allah bisa wannan ni'ima.

Muna rokon Allah ya sakawa dukkanin Malamanmu da alkhairi, ya kuma sanya albarkarsa a karatukan da muka yi, kuma yasa mabudi ne garemu na sauran ilimoma, kuma yasa ya amfanemu da al'ummarmu baki daya duniya da lahira.

-Ustaz Abu Zainab.

Innalillahi-wa'inna Ilaihi Raju'un. 😭😭Da safiyar nan nasami labari Rasuwar Sayyid Usman Bin Abdulrashid Wakilin Ƴan uwa ...
23/10/2024

Innalillahi-wa'inna Ilaihi Raju'un. 😭😭

Da safiyar nan nasami labari Rasuwar Sayyid Usman Bin Abdulrashid Wakilin Ƴan uwa Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (h) na garin Guri.

Lallai wannan baban rashi mukayi a duniyar Gwagwarmaya Tabbatar Addinin Musulimci a nan gida Nageriya.

Aliiy Usman Nayara

بسم الله الرحمن الرحيم وَلَا تَحْسَبَنَّ اللَّهَ غَافِلًا عَمَّا يَعْمَلُ الظَّالِمُونَ ۚ إِنَّمَا يُؤَخِّرُهُمْ لِيَوْم...
19/10/2024

بسم الله الرحمن الرحيم

وَلَا تَحْسَبَنَّ اللَّهَ غَافِلًا عَمَّا يَعْمَلُ الظَّالِمُونَ ۚ إِنَّمَا يُؤَخِّرُهُمْ لِيَوْمٍ تَشْخَصُ فِيهِ الْأَبْصَارُ.
إبراهيم: 42

صدق الله العليّ العظيم




19/10/2024

Ummu Shuhada'u Malama Zeenatu. 🌹❤See Reality,   a scene from a movie🎥🥺:🥲🇵🇸Picture of the day 😭🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😭  ...
06/09/2024

Ummu Shuhada'u Malama Zeenatu. 🌹❤

See Reality, a scene from a movie🎥🥺:🥲🇵🇸
Picture of the day 😭
🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺
😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😥😭










with and also known as in

Sanarwa!!! 📢Yau Akwai Gagarumar Muzahara a Sabon Gari Zariya sai kowa ya Tuntuɓa majiyarsa. Domin jin guri da lokaci🕚
02/09/2024

Sanarwa!!! 📢
Yau Akwai Gagarumar Muzahara a Sabon Gari Zariya sai kowa ya Tuntuɓa majiyarsa. Domin jin guri da lokaci🕚

LABARI DA ƊUMI-ƊUMINSA: A Garin Zariya Ƴan'uwa Mata Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (h) Sun gudanar da Muzaharar Allah...
30/08/2024

LABARI DA ƊUMI-ƊUMINSA: A Garin Zariya Ƴan'uwa Mata Almajiran Sheikh Ibraheem Zakzaky (h) Sun gudanar da Muzaharar Allah Wadai Da Cire Hijabin Mata Da Ƴan Sanda S**a Yi A Abuja.

Aliiy Usman Nayara

30/08/2024

Yau Juma'a akwai Gagarumar Muzahara Ƙin Amincewa da abinda Jami'an Tsaro s**a yiwa Mata Na Cire masu Hijabi a garin Abuja.

YANZU-YANZU: A Sakkwato: Ƴan'uwa Mata Sun Fito Muzaharar Allah Waddai Da Cire Hijabin Mata Da Ƴan Sanda S**a Yi A Abuja....
30/08/2024

YANZU-YANZU: A Sakkwato: Ƴan'uwa Mata Sun Fito Muzaharar Allah Waddai Da Cire Hijabin Mata Da Ƴan Sanda S**a Yi A Abuja.

Ɗaruruwan ƴan'uwa mata musulmi ƙarƙashin jagorancin Sayyid Ibraheem Yaqoub Alzakzaky (H) na Sakkwato, sun fito muzaharar Allah waddai da ta'addancin Jami'an ƴan sanda ga ƴan'uwa musulmi masu tattakin arba'in a Abuja na azabatarwa da keta mutuncin mata ta hanyar cire musu Hijabai tare da yaɗa hotuna da bidiyonsu a kafafen sadarwa.

Ga hotuna a ƙasa.

YANZU-YANZU: Gagarumin Majalisin Abdullah Sirrin Fatahi Kano ke gudana a gangaren Zabin Sabon Garin Zariya.
24/06/2024

YANZU-YANZU: Gagarumin Majalisin Abdullah Sirrin Fatahi Kano ke gudana a gangaren Zabin Sabon Garin Zariya.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SABON GARI NEWS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share