DBL Nigeria

DBL Nigeria Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DBL Nigeria, Media/News Company, Fagge Kano Nigeria, Kano.

27/02/2024

Kana karanta Sirar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama kana sake ganin girmansa da darajarsa.

26/02/2024

Muhammadur Rasulullah πŸ’

Abuja nigeria πŸ‡³πŸ‡¬
24/02/2024

Abuja nigeria πŸ‡³πŸ‡¬

24/02/2024

Yayi aure yana da 25yrs
An Aiko shi yana da 40yrs
Yayi hijira yana da 53yrs
Ya bar duniya yana da 63yrs. Fadi sunansa guda 1

22/02/2024

1-Talakawa da Malamai su s**a kawo Buhari
2-Yan Boko da yan kasuwa su s**a kawo Tinubu.

Duka ba dadi, To kawai a bari JAHILAI su kawo nasu ko a dace.

21/02/2024

Shugaban Masu Gaskiya,
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.

Muhammad Rasulullah ο·Ίβ€πŸ’―βœ…

21/02/2024

Insha Allah sai Dollar ta dawa 50 Naira

12/02/2024

Bana san maganar ma wlh saboda karna Sami matsala.
Ya Allah ka mayar mana da alkhairi πŸ™

11/02/2024

Ya Allah kabawa Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ Nasara a wasan Yau πŸ™

09/02/2024

Kana Karanta Tarihin Sa Kana Ƙara ƘaunarSa β™₯️
Muhammadur Rasulullah ﷺ😍

07/02/2024

Ashe duk muna son Nigeria β€οΈπŸ‡³πŸ‡¬πŸ¦…πŸ˜ƒ


Address

Fagge Kano Nigeria
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DBL Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share