Gwammaja 24 TV

Gwammaja 24 TV Abubakar said

25/09/2023
06/09/2023

A yau Laraba za mu tattauna kai tsaye a shafinmu na Facebook kan kwanaki ɗarin farko na mulkin Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, da misalin ƙarfe huɗu na Yamma.

A cikin baƙin namu akwai Salihu Tanko Yakasai na APC, Sir Jalal Falal na PDP, da kuma Ibrahim Hussain Abdulkarim na LP.

A cikin kwanakin nan 100 abubuwa da dama sun faru waɗanɗa s**a janyo mabambantan ra'ayoyi daga 'yan Najeriya kan salon m...
06/09/2023

A cikin kwanakin nan 100 abubuwa da dama sun faru waɗanɗa s**a janyo mabambantan ra'ayoyi daga 'yan Najeriya kan salon mulkin Shugaba Tinubu.

06/09/2023

Address

Dala
Kano
701

Telephone

+2348141860553

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwammaja 24 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gwammaja 24 TV:

Share