Sayyida Fatiha Chota Foundation

Sayyida Fatiha Chota Foundation GIDAUNIYAR TALLAFAWA MARAYU DA MABUKATA DA MARASA LAFIYA

Sayyida fatiha tare da yan uwanta jikokin shehu Ibrahim 1. Sayyida Fatiha Chota 2. Sayyida inayatoullahi Chota3. Sayyida...
08/03/2026

Sayyida fatiha tare da yan uwanta jikokin shehu Ibrahim
1. Sayyida Fatiha Chota
2. Sayyida inayatoullahi Chota
3. Sayyida zahra Chota
4. Sayyida khadija Chota
Allah ya kara musu lafiya

03/03/2026
S.F.C CHARITY FOUNDATION
10/02/2026

S.F.C CHARITY FOUNDATION

Hotunan ziyarar sayyida fatiha charity foundation Asibitin Abdullahi wase wanda akafi sani da asibitin Nassarawa inda wa...
09/02/2026

Hotunan ziyarar sayyida fatiha charity foundation Asibitin Abdullahi wase wanda akafi sani da asibitin Nassarawa inda wannan foundation ya bada gudummawa ga marasa lafiya

TAWAGAR SAYYIDA FATIHA Gidauniyar sayyida fatiha charity foundation kenan lokacin da s**a kai ziyara gidan marayu na nas...
08/02/2026

TAWAGAR SAYYIDA FATIHA
Gidauniyar sayyida fatiha charity foundation kenan lokacin da s**a kai ziyara gidan marayu na nasarawa dake jahar kano domin basu tallafi na abubuwan bukata na yau da kullum

05/02/2026

Jawabin Sayyida fatiha akan gidauniyar ta ta tallafawa marayu da mabukata wato Sayyada Fatiha charity foundation

05/02/2026

Sayyida fatiha charity foundation yakai ziyarar duba marasa lafiya asibitin Abdullahi wase wanda akafi sani da asibitin Nassarawa inda ya tallafa musu da abubuwan bukata na yau da kullum da kuma kudade hadi da abinci

05/02/2026

SAYYIDA FATIHA CHARITY FOUNDATION yakai ziyara asibitin Abdullahi wase wanda akafi sani da asibitin Nassarawa inda shima aka bada tallafi na kudi da sauran abubuwan bukatar marasa lafiya Allah ya karawa sayyida lafiya allah yaci gaba da dafa mata akan taimakon da suke na taimako da tallafawa da ciyarwa koda yaushe
03/02/2026

04/02/2026

Ranar talata 3 ga watan February 2026 gidauniyar sayyida fatiha charity foundation takai ziyarar bada tallafi zuwa gidan marayu na nasarawa dake jahar kano domin basu tallafi na abubuwan bukata yau da kullum
Allah ya karawa sayyida lafiya allah yaci gaba da dafa mata akan taimakon da suke na taimako da tallafawa da ciyarwa koda yaushe

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UNAllah yaji ƙan Sheikh Usman Rigi-Rigi, Haƙiƙa Bawan Allah ne, Masoyin Manzon Allah ﷺ ...
02/02/2026

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah yaji ƙan Sheikh Usman Rigi-Rigi, Haƙiƙa Bawan Allah ne, Masoyin Manzon Allah ﷺ ne Kuma Masoyin Sheikhu Tijani RTA ne da khidma a ɗariƙar nan da Faidhar Sheikhu Ibrahim Niasse RTA.

Daga cikin Abun koyi da Al-ummar Musulmi na zamanin nan suyi koyi dashi a rayuwar Sheikh Usman Rigi-Rigi Shine kyakkyawar Zuciyarsa ga Masoya da Maƙiya, bazaka taɓa jin yana kausasa Harshe ga wanda ya saɓa Ra’ayi dashi ba haka kuma duk inda ya haɗu da mutum zaka tarar da sakakkiyar fuska cike da murmushi yayin gaisawa da Mutane.

Ina miƙa Ta’aziyya ga Iyalinsa, ‘yan ɗariƙa da dukkan Musulmai Allah ya yafe masa dukkan kurakuransa Albarkar Annabi ﷺ F atiha da Salatul Fatihi.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sayyida Fatiha Chota Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sayyida Fatiha Chota Foundation:

Share

Category